Jump to content

Wikipedia:Taimako

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Shafin da'ake tambaya domin neman taimako a Hausa Wikipedia

Mutane kamar ku ne suka yi Wikipedia. Wannan shafin zai baku damar yin tambaya a game da abubuwan da suka shige maku duhu a dangane da Wikipedia. Inda masana a wannan fannin za su baku amsar tambayar nan take. Muna maraba da masu yin tambaya ko bayar da amsar tambaya. Muna farin ciki da zuwan ku - muna maku fatan zama ƙwararrun Wikipedian!

Haka nan kuna iya tuntubar masu gudanarwa na wannan shafin a shafukan su na tattaunawa.

SAKA TAMBAYAR KA A ƘASA

yanda zan sako hoto da koren rubutu Wikipedia == Tambayoyi ==