User:Anasskoko

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.


Anass_koko
Wannan shafin Edita ne kuma mutum ne kamar kowa.
Welcome Sannu da zuwa! marhabun lale!! wannan shafin edita ne a Hausa Wikipedia, ba shafi bane na Insakolofiidiya, kada ka wuce ba tare da kamin magana ba a shafina na tattaunawa, ina maraba da in taimaka maka maka/miki
Dan Arewa

(Dan jihar Kaduna)

Ka/ki saki jiki, ka/ki min magana a nan ------

Left

Anasskoko
Gangamin wayar da kai a Kad I.C.T hub dake Kaduna
Haihuwa March 10
Kaduna
Aiki Dan kusuwa
Shahara akan Architectural design
Title Architect and Photographer
The Writer's Barnstar
Thank you for your fantastic articles on Nigerian topics! — Sagotreespirit (talk) 12:07, 20 April 2020 (UTC)
Harsunan edita
ha-N Wannan edita cikakken Bahaushe ne.
ha-5 Wannan edita ya karanci Hausa sosai.
en-4 This user has near native speaker knowledge of English.
ar-2 هذا المستخدم لديه معرفة متوسطة بالعربية.
Editoci da yarensu

Manufofina[gyara sashe | gyara masomin]

Manyan manufofina shine in ƙirkira bayanan ilimi aka wadannan ababen kamar haka:

  • Shafuka akan Najeriya
  • To improve Northern Nigeria Protectorate related articles, in terms of information, photos, reliable sources and good writting.
  • To improve Hausa language base on their culture,cuisine, region, dialects, people, religion and architecture.
  • To improve Kaduna State related articles.

Rayuwa ta[gyara sashe | gyara masomin]

Assalamu alaikum, sannun ku da war haka, sunana Anas Adam, ni mazaunin Jihar Kaduna ne, ina taimaka ma Hausa Wikipedia wajen gyare-gyare da kuma ƙirƙiran sababbin shafuka wato Articles.

Aikace aikace na Wikipedia[gyara sashe | gyara masomin]

Mostly, my contribution focus on improving Hausa Wikipedia, but I focus on three to four WP:Hausa Wikipedia, I edit Wikipedia, Commons, Wikidata, and Meta. I have a lot of contribution on this sisters. I was granted the rights of Extended confirmed and Roll bake in English Wiki.

Wasu daga cikin muƙalolin dana ƙirƙira[gyara sashe | gyara masomin]

Anasskoko/mukalolin da nake kula dasu

s/n (Articles) Model
1 Ahmad Abubakar Gumi Islamic Schoolar in Nigeria
2 Ali Jita Hausa Musician in Nigeria
3 Mahdi Aliyu Gusau Deputy Governor of Zamfara State
4 Jika Dauda Halliru Bauchi State, Politician
5 Idris Shaaba Jimada Professor, lecturer and director of Arewa House
6 Muhammadu Lawal Bello Kaduna State Chief Judge
7 Mannir Yakubu Deputy Governor Katsina State
8 Lawal Hassan Anka Senator in Zamfara State
9 Nura M Inuwa Hausa singer and producer
10 Badarawa, Kaduna Town In Kaduna
11 Kannywood Actors List of Hausa Cinema
12 Federal Government College, Kaduna Federal Government College
13 Federal College of Education, Zaria Tertiary Institution
14 Ministries of Kaduna State List of Ministries of Kaduna State
15 Ministry of Power, Works and Housing (Nigeria) Nigerian Ministry
16 Ministry of Transportation (Nigeria) Nigerian Ministry
17 Abubakar Mahmud Gumi Market Central Market of Kaduna State
18 Hausa cuisine Hausa food
19 List of Hausa people Hausa notable people
20 Gates of Hausa kingdoms Hausa city gates

Wasu daga cikin muƙalolin dana ke burin in Ƙirkira a Hausa Wikipedia da kuma English Wikipedia

Wasu daga cikin hotunan dana saka a Commons[gyara sashe | gyara masomin]


If you find it very interesting in watching my pictures, there is alot more, see this [My pictures at commons] you can help to include the pictures in any relevant article that correspond to each other.