Lawal Hassan Anka
Jump to navigation
Jump to search
![]() | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Lawal Hassan Anka Sanata ne a Najeriya wanda ke wakiltar Jam’iyyar Peoples Democratic Party a mazabar Zamfara ta yamma na jihar Zamfara . Ya zama dan majalisar dattijai a shekarar 2020, bayan kotu ta karbe kujerar daga Abdulaziz Yari Abubakar na jam'iyyar All Progressives Congress sannan kotun ta ayyana Anka ya cancanci kujerar.