Jump to content

Abdul'aziz Abubakar Yari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdul'aziz Abubakar Yari
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

13 ga Yuni, 2023 -
District: Zamfara ta yamma
gwamnan jihar Zamfara

29 Mayu 2011 - 29 Mayu 2019
← Mahmud Shinkafi - Bello Matawalle →
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

ga Yuni, 2007 -
District: Anka/Talata Mafara
Rayuwa
HaihuwaTalata-Mafara, 28 ga Janairu, 1968 (58 shekaru)
ƙasaNajeriya
Karatu
MakarantaGovernment Teachers' Training College, Chittagong (en) Fassara
HarsunaTuranci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'aɗan siyasa
MambaMajalisar Wakilai (Najeriya)
Imani
AddiniMusulunci
Jam'iyar siyasaAll Nigeria Peoples Party

Alhaji Abdul'aziz Abubakar Yari: (An haife shi a shekarar,1968) ɗan Nijeriya ne kuma ɗan'siyasa wanda yazama gwamnan Jihar Zamfara, Nijeriya a zaɓen da aka gudanar a 26 Afrilu 2011, ƙarƙashin jam'iyar All Nigeria Peoples Party (ANPP) daga bisani ta hade da wasu jam'iyu suka zama All Progressives Congress (APC), zuwa Mayun shekara ta 2019.