Bello Matawalle

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bello Matawalle
gwamnan jihar Zamfara

29 Mayu 2019 - 29 Mayu 2023
Abdul'aziz Abubakar Yari
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

6 ga Yuni, 2011 - 4 ga Yuni, 2015
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

ga Yuni, 2007 -
District: Bakura/Maradun
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

3 ga Yuni, 2003 - 2007
District: Bakura/Maradun
Rayuwa
Cikakken suna Bello Muhammed Matawalle
Haihuwa Maradun da Jihar Zamfara, 12 ga Faburairu, 1969 (55 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Fillanci
Karatu
Makaranta Yaba College of Technology
Thames Valley University (en) Fassara
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Malami
Wurin aiki Jihar Zamfara
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party
All Nigeria Peoples Party

Bello Muhammad Matawalle (An haife shi a ranar 12 ga watan Fabrairun shekara ta alif dubu daya da Dari Tara da sittin da Tara(1969)), Kuma gwamna ne a Jihar Zamfara ana masa laƙabi da "Dodo". Kuma ya lashe zaɓe a ƙarƙashin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) tun daga shekara ta 2019.[1][2][3][4][5]

Kuruciya da Ilimi[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Matawalle a ranar 12 ga watan Fabrairun 1969 a karamar hukumar Maradun ta Jihar Zamfara. Ya kammala karatunsa na firamare daga makarantar Maradun Township Primary School a shekara ta 1979. Ya kuma kammala makarantar VTC Bunza a shekarar 1984. Ya kuma halarci makarantar Kwalejin Fasaha ta Yaba, Lagos sannan daga bisani Jami'ar Yammacin Landan.[6]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Jubilation in Zamfara as Supreme Court nullifies APC candidates' elections". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2019-05-25. Retrieved 2019-06-01.
  2. "Biography of Mr Bello Matawalle (Zamfara State Governor) | Noisemakers". Latest Nigeria news Today (in Turanci). 2019-05-25. Archived from the original on 2019-06-01. Retrieved 2019-06-01.
  3. Odunsi, Wale (2019-05-27). "Zamfara: INEC confirms withdrawing 64 certificates of return, to retrieve more". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2019-06-01.
  4. Iroanusi, QueenEsther (2019-05-24). "PROFILE: Bello Matawalle: PDP candidate who lost election but could be Zamfara governor" (in Turanci). Retrieved 2019-06-01.
  5. "Profile of Zamfara Governor-elect, Hon Bello Matawalle". Desert Herald Newspaper (in Turanci). 2019-05-24. Archived from the original on 2019-06-01. Retrieved 2019-06-01.
  6. "Biography of Mr Bello Matawalle (Zamfara State Governor) | Noisemakers". Latest Nigeria news Today. 2019-05-25. Retrieved 2019-06-01.