Fillanci
Fillanci | |
---|---|
Fulfulde — 𞤆𞤵𞤤𞤢𞤪 | |
'Yan asalin magana | 24,000,000 (2007) |
| |
Baƙaƙen boko, Arabic script (en) ![]() | |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-1 |
ff |
ISO 639-2 |
ful |
ISO 639-3 |
ful |
Glottolog |
fula1264 [1] |
Fillanci, Fulatanci, Fula[2], ankuma sanshi da Fulani[2] ko Fulah[3][4][5] Fulfulde, Pulaar, Pular, harshe ne da ake yin amfani da shi a sama da kasahe 20 na yammaci da gabashin Afrika. Akwai harsuna takwarorinsa (masu kama) sune Serer da Wolof. Al'umar Fulani ke yinsa, mafi yawanci Fulani sun fi yawa a kasashen Najeriya, Nijar, Kamaru, haka kuma da yawan wasu kabilun da ba Fillanci ne asalin harshensu ba sukan ji harshen daga baya.
Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Fillanci". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
- ↑ 2.0 2.1 Laurie Bauer, 2007, The Linguistics Student’s Handbook, Edinburgh
- ↑ "Fulah". Ethnologue (19 ed.). 2016.
- ↑ "Documentation for ISO 639 identifier: ful". ISO 639-2 Registration Authority - Library of Congress. Retrieved 2017-07-04.
Name: Fulah
- ↑ "Documentation for ISO 639 identifier: ful". ISO 639-3 Registration Authority - SIL International. Retrieved 2017-07-04.
Name: Fulah