Talata-Mafara
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jihar Zamfara | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 215,650 (2006) | |||
| • Yawan mutane | 150.8 mazaunan/km² | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Yawan fili | 1,430 km² | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||

Talatan Mafara karamar hukuma ce dake a Jihar Zamfara, Arewa maso yamman Nijeriya. Tayi iyaka da Karamar Hukumar Maru ta gabas
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
tana daya daga cikin manyan kanana hukumomi a Nigeria tanada yawan mutane kimanin 1.2 m
