Haifa Abdelhak
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | 31 Oktoba 1982 (42 shekaru) | ||||||||||||||||||
| ƙasa | Tunisiya | ||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||
| Makaranta |
University of Le Havre (en) | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a |
handball player (en) | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Haifa Abdelhak (an haife ta a ranar 31 ga Oktoba,alif 1982) 'yar wasan kwallon hannu ce ta ƙasar Tunisia. Ta taka leda a tawgar kasar Tunisia, kuma ta shiga gasar zakarun kwallon hannu ta mata ta duniya ta alif 2011 a Brazil.[1]
Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "XX Women's World Championship 2011; Brasil – Team Roster Tunisia" (PDF). International Handball Federation. Archived from the original (PDF) on 26 December 2011. Retrieved 11 December 2011.