Jump to content

Mahmud Shinkafi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mahmud Shinkafi
gwamnan jihar Zamfara

29 Mayu 2007 - 29 Mayu 2011
Ahmed Sani Yerima - Abdul'aziz Abubakar Yari
Rayuwa
Haihuwa 1958 (65/66 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƴan uwa
Abokiyar zama Saratu Mahmud Aliyu Shinkafi
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Mahmud Shinkafi Haifaffen ɗan Najeriya ne kuma ɗan siyasa.

Siyasa[gyara sashe | gyara masomin]

An zaɓe shi a matsayin gwamnan Jihar Zamfara a shekara ta 2007, a ƙarƙashin jam'iyyar All Nigerians People's Party (ANPP). Ya sauya sheƙa a shekarar 2008 zuwa People's democratic party (PDP) mai alamar lema (bayan Ahmed Sani Yerima) zuwa kuma shekara ta 2011 (kafin Abdul'aziz Abubakar Yari). Shi ne mutanen Zamfara suka zaɓa a matsayin gwamna na biyu a tarihin jihar.[1]

Bibilyo[gyara sashe | gyara masomin]

  • Kabir, Hajara Muhammad. Northern women development. [Nigeria]. ISBN 978-978-906-469-4.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Kabir, Hajara Muhammad. Northern women development. [Nigeria]. P.162 ISBN 978-978-906-469-4.