Ahmed Sani Yerima

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Ahmed Sani Yerima
member of the Senate of Nigeria Translate


gwamnan jihar Zamfara

Rayuwa
Haihuwa Anka, Nigeria, ga Yuli, 22, 1960 (59 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Bayero
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa All Nigeria Peoples Party Translate

Ahmed Sani Yerima (an haife shi a shekara ta 1960 a Anka, jihar Zamfara) gwmanan jihar Zamfara ne daga shekara ta 1999 (bayan Jibril Yakubu) zuwa shekara ta 2007 (kafin Mahmud Shinkafi).