Mahdi Aliyu Gusau
Jump to navigation
Jump to search
![]() | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Gusau, | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Karatu | |||
Harsuna |
Turanci Hausa | ||
Sana'a |
Mahdi Aliyu Gusau mataimakin gwamnan jihar Zamfara ne a yanxun. Yana daya daga cikin zababbun mataimakan gwamnoni wadanda suke da karancin shekaru tun daga Jamhuriya ta hudu a mulkin Najeriya. Shi ɗa ne ga Janar Aliyu Mohammed Gusau, ministan tsaro.