Mannir Yakubu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mannir Yakubu
Deputy Governor of Katsina State (en) Fassara

2015 - 29 Mayu 2023
Rayuwa
Haihuwa Katsina, 15 ga Augusta, 1954 (69 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

An haifi Mannir Yakubu (15 ga watan Agusta 1954) shi ne Mataimakin Gwamnan Jihar Katsina tun daga shekarar 2019 zuwa yau.[1][2][3]

Early life[gyara sashe | gyara masomin]

He was born in Katsina metropolis into the family of Mallam Ladan in Tsohuwar Kasuwa Quarters.

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

An haifeshi ne a cikin garin Katsina, cikin gidan Malam Ladan a Tsohuwar Kasuwa Quarters.

Ilimi[gyara sashe | gyara masomin]

Yayi karatun firamare a Rafindadi a shekara ta 1961. Daga baya, ya koma Kwalejin Barewa Zariya inda ya sami WASC. An shigar da shi cikin Jami'ar Ahmadu Bello inda ya kammala da babban aji na biyu a binciken.[4][5][6]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Katsina will involve youths to revive cotton production, says Yakubu". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2017-08-13. Retrieved 2022-02-22.
  2. Blueprint (2021-03-29). "Mannir Yakubu: One good turn deserves another". Blueprint Newspapers Limited (in Turanci). Retrieved 2022-03-05.
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2020-02-03. Retrieved 2021-02-21.
  4. "Government | Katsina State Government" (in Turanci). Archived from the original on 2020-10-12. Retrieved 2020-02-03.
  5. "Katsina State Deputy governor | NTA.ng - Breaking News, Nigeria, Africa, Worldwide" (in Turanci). Retrieved 2020-02-03.
  6. "Katsina state Deputy Governor, Alhaji Mannir Yakubu". Blueprint (in Turanci). 2017-10-25. Archived from the original on 2020-02-03. Retrieved 2020-02-03.