User:Gwanki
Appearance
Abubakar A Gwanki
Harsunan edita | ||||||
---|---|---|---|---|---|---|
| ||||||
Editoci da yarensu |
Wannan edita ɗan Jihar Kano ne. |
Sunana Abubakar A Gwanki, Ni bahaushe ne kuma maison yin rubuce rubuce saboda hausawa, Nayi rubuce rubuce da dama a kan wannan shafin na Hausa Wikipedia Ni dalibine mai neman ilimi! A hadu dani a shafina na Wikipedia ta Turanci
Kana iya tuntube ni ta wadannan kafofin na Sada zumunta ko kuma kayi min magana ta shafina na tattaunawa. a nan |