User talk:Abubakar A Gwanki

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Hausa Wikimedians User Group[Gyara masomin]

Hello! Abubakar A Gwanki I would like to let you know that I have started our Hausa editors community user group Hausa Wikimedians User Group in order to have a connected and collaborative working environment, that would serve as a primary place for co-ordinating of activities that would support us all in our editing and order related endeavors to improve and make quality contents of the Wikimedia projects. Please don't hesitate to add yourself. Thanks

Barka da aiki, kasantuwarka daya daga cikin masu kokari wurin taimako sosai a wannan shafin, inason ka turo mini da Imel dinka, domin zamuyi rijistan UserGroup dinmu a Wikimedia foundation ta san da zaman mu. Nagode. The Living love (talk) 11:12, 3 ga Faburairu, 2019 (UTC)

Share your experience and feedback as a Wikimedian in this global survey[Gyara masomin]

  1. This survey is primarily meant to get feedback on the Wikimedia Foundation's current work, not long-term strategy.
  2. Legal stuff: No purchase necessary. Must be the age of majority to participate. Sponsored by the Wikimedia Foundation located at 149 New Montgomery, San Francisco, CA, USA, 94105. Ends January 31, 2017. Void where prohibited. Click here for contest rules.

Your feedback matters: Final reminder to take the global Wikimedia survey[Gyara masomin]

(‘’Sorry to write in English’’)

Facebook page[Gyara masomin]

Dear Abubakar,

Thanks for your contributions. Just to mention that I have just created a Facebook page regarding the Hausa Wikipedia, in order to get more interest from Hausa-speaking people: you're welcome if you want to like it or share it with your friends: Hausa Wikipedia

Thanks a lot, Kind regards, --DonCamillo (talk) 11:09, 5 Maris 2018 (UTC)

Ina bukatar tallafin ka Mr. DonCamillo[Gyara masomin]

Barka dai Malam DonCamillo, gaskiya naji dadin ganin bayaninka inda kake cewa Kai ba faranshe ne kuma kana son taimakawa a bangaren Wikipedia Hausa. To nima ina bukatar tallafinka musamman ma ta bangaren yadda ake loda hoto wato Uploading. Sau tari idan nayi sai kuma a goge shi. Wai ya zanyi ne a daina goge min? Kataimaka min domin inason taimakawa bangaren wikipedia Hausa.

Barka da safe Mallam Abubakar,
Na iya taimake ka, i mana. Yi hakuri ina magana Hausa kadan-kadan. Wane hoto kake kokari uploading? Za ka iya kuka mani? Idan ka so upload hotuna, kana bukatar mallakan hotuna. Nagode sosai, --DonCamillo (talk) 06:15, 8 Maris 2018 (UTC)
Good morning dear Abubakar,
Of course I will be happy to help you. Are you trying to upload on Wikimedia Commons? Can you tell me what kind of picture you are trying to upload, or which account you are using on Wikimedia Commons? You have to be the owner of the picture for it to be accepted on Wikimedia Commons.
Kind regards, --DonCamillo (talk) 06:15, 8 Maris 2018 (UTC)

Admins[Gyara masomin]

Dear Abubakar,

Thanks a lot for your contributions to the project!

This is just to inform you that we have two applications for "admin" status (a status that allows you to delete non-appropriate content, to block people who are adding inappropriate information...) at the moment on the Hausa Wikipedia: Ammarpad and myself.

Your support would be much appreciated: we just need you to add "*'''Support''' --~~~~" here and here.

Thanks a lot/Nagode sosai, --DonCamillo (talk) 05:38, 11 Mayu 2018 (UTC)

Ne man taimako[Gyara masomin]

Assalamu alaikum malam abubakar da Don camilo, ni dalibi ne maison bincike, karance-karance da kuma rubutu musamman sanin tarihi dan Allah inaso a bani dama kuma asakani a hanya nayi wasu rubutun ta yadda zan anfanar da al'ummar hausawa, nadanyi wani Karin bayani akan tarihi Michael Jackson zaku iya dubawa Ku gani Dan Allah. Ina data zaku taimakeni.

WAM 2018[Gyara masomin]

Salam Abubakar, Bansan ko zaka shiga cikin wannan gasar ba, amma idan kanada sha'awa zaka iya shiga ka duba Karin bayani anan Wikipedia:Watan Yan'Asiya. Nagode. The Living love (talk) 13:54, 6 Nuwamba, 2018 (UTC)

a'a ban mantaka ba domin jiya najin dadin abubuwan da ka nunamin kuma kamar yacce ka sani ni sabo ne a wiki ina da bukatar taimakon ka na gode

Salam Abubakar, A madadin organizers na Wikipedia Watan Asiya, muna godiya da shiga gasar WAM da kayi a watan Nuwamban 2018, kayi kokari sosai, ka rubuta kasida daya(tsubirin kwakwa), sai dai baka samu zama Ambassador ba, saboda ana bukatan kasidu talatin ko fiye kafin ka kasance Ambassador na Asian months kuma a aiko maka da kyaututtuka na Postcards. Muna godiya sosai, dafatan zaka shiga gasar a watan Nuwamba mai zuwa. The Living love (talk) 20:36, 27 ga Janairu, 2019 (UTC)

Gayyata zuwa fassara.[Gyara masomin]

Barka dai Ameer! Ina mai sanar da Kai cewa a yanzu zaka iya fassara duk wani shafi na wikipedia zuwa harshen hausa da taimakon "fassarar google". Na gode! Engr Muhammad Khamis (talk) 16:48, 12 ga Janairu, 2019 (UTC)

Bagwai/Ɓagwai[Gyara masomin]

Barka da rana! Za ka iya bayyana idan an rubutu "Bagwai" ko "Ɓagwai"? (Or which one is more correct? This way I will make sure Wikidata and other projects are using the correct spelling.) Nagode sosai! –DonCamillo (talk) 05:39, 15 ga Janairu, 2019 (UTC)

Second one is more correct sir. thanks Abubakar A Gwanki (talk) 06:07, 15 ga Janairu, 2019 (UTC)

Assalam malam abubakar ina neman wani taimako

Community Insights Survey[Gyara masomin]

RMaung (WMF) 00:47, 7 Satumba 2019 (UTC)

Reminder: Community Insights Survey[Gyara masomin]

RMaung (WMF) 18:56, 20 Satumba 2019 (UTC)

Reminder: Community Insights Survey[Gyara masomin]

RMaung (WMF) 15:11, 4 Oktoba 2019 (UTC)

Abun lura[Gyara masomin]

Assalamu Alaikum, naga kana kokarin kirkiran Makuloli a Hausa Wikipedia, Allah ya taimaka mana dukan mu. amman abunda yake bani mamaki shine; naga baka samar da diddigin bayanai wato(Refrence) inda nake tinanin rashin yin hakan zai kawo ma Hausa Wikipedia tsaiko ko kuma koma baya, a nan kusa ko kuma nan gaba kadan. saboda duk makular da aka kirkira za'ayi bincike akan ingancin labarin ko yanzu ko kuma nan gaba kadan, nayi duba da kuma la'akari da makulan da ka kirkira ne mai suna Mulhidanci Rashin kawo refrence na nuna rashin ingancin makula. Allah yasa zaka gyara, Naagode daga naka Anasskoko (talk) 20:50, 30 Oktoba 2019 (UTC)

Inganta Rubutu[Gyara masomin]

Salam Abubakar, Barka da ƙoƙari, yakamata mu fara inganta rubutun mu, abunda nake nufi shine zaifi ace a dukkanin Rubuce-rubucen mu, mu riƙa banbanta tsakanin k da ƙ, b da ɓ, d da ɗ da dai sauransu, naga da kai da Anasskoko kun ƙirƙiri wasu sunayen Sahabbai amma acikin sunan baku sanya ɗan saidai kawai Ku sanya dan wanda kuma hakan akwai matukar banbanci wurin karanta su, misali, musamman ga waɗanda basa jin Hausa sosai, su ba zasu faɗe shi kamar yadda kai da kasan harshen zaka faɗa ba, a haka sai kaga ma'ana ya canja. Da fatan ka fahimce ni. Nagode da ƙoƙari.The Living love (talk) 11:25, 27 Disamba 2019 (UTC)

User:Abubakar A Gwanki Ina mai sanar da kai cewa zaka iya sanin yanda ake saka lankwasa a hausa a wannan shafin tilde. Naagode Anasskoko (talk) 11:52, 30 Disamba 2019 (UTC)

Daukan hotuna domin Hausa Wikipedia[Gyara masomin]

Salam, ina mai sanar dakai cewa na fara daukan hotuna wanda zamu iya amfani da su a wikipedia ta hausa, duba da la'akari da karanci hotuna ne yasa na fara wannan aikin zaka iya dubawa kagani in akwai wani hoto da kake so ka saka a hausa wiki. Visit my contribution in commons Hotuna na a Commons. zan so inji ta bakinka. A kullun naka Anasskoko (talk) 10:26, 8 ga Faburairu, 2020 (UTC)

Fassara[Gyara masomin]

Dear Abubakar,

I hope this finds you well. Ramadan kareem. I'm trying to connect a few of the articles that have been created to the appropriate Wikidata item. Don Allah ka iya fassara kalmar mulhidanci da Turanci? Nagode sosai. –DonCamillo (talk) 07:51, 27 ga Afirilu, 2020 (UTC)

Hello DonCamillo, Mulhidanci means Atheism, then you can use Mulhidi for male Atheist and for female is Mulhida, while Mulhidai is a pronoun.
Nagode sosai! –DonCamillo (talk) 05:22, 28 ga Afirilu, 2020 (UTC)

Taimakon kai da kai[Gyara masomin]

Asalamu alaikum, barkan ka,User:Abubakar A Gwanki kuma Sannu da aiki, ina mai farin cikin sanar da kai cewa akwai furojet dana ke so na fara akan tallata wannan shafin na Hausa Wikipedia a sassan tattaunawa na yanar gizo, wato Online Campaign da harshen turanci, ina bakutan taimakon ka, ina so in hada hannu dakai wajen ganin cewa furojet din ta kammala, zan sanya sunanka a cikin wadanda zasu taimaka wajen gudunar da aikin a can meta:rapid grants, kamar yanda ka gani, da fatan zaka bada hadin kai, nagode sosai.---- An@ss_koko(magana)(aiki) 11:34, 30 ga Yuni, 2020 (UTC)

  • User:Anasskoko Masha Allah, na duba project din kuma yayi. Ba matsala Zan baka dukkannin goyon baya akan project din. Kodayaushe a shirye nake da zarar ka tautube ni. Nagode -Abubakar A Gwanki (talk) 17:45, 5 ga Yuli, 2020 (UTC)

Asssalam[Gyara masomin]

Barka da aiki dan Allah malam Abubakar ina so na koyi yadda ake table da kuma sa hoto kamar yadda naga kayi ynz. Na gode daga ABDULMALIK Maliky (talk) 11:37, 14 Satumba 2020 (UTC)

Wls, Malam Maliky, a yanzu akwai Template na infobox a Hausa Wikipedia, kawai ka saka akwai kamar haka { {databox}} daga saman Article Dinka. Amma ka hade { da na raba.

Nagode Abubakar A Gwanki (talk) 11:48, 14 Satumba 2020 (UTC)

Yauwah nagode Allah ya saka da alheri, Allah ya ƙara basira. Maliky (talk) 19:03, 14 Satumba 2020 (UTC)

We sent you an e-mail[Gyara masomin]

Hello Abubakar A Gwanki,

Really sorry for the inconvenience. This is a gentle note to request that you check your email. We sent you a message titled "The Community Insights survey is coming!". If you have questions, email surveys@wikimedia.org.

You can see my explanation here.

MediaWiki message delivery (talk) 18:50, 25 Satumba 2020 (UTC)