Tattaunawar user:Muhammad Bilal Muzzamil
Barka da zuwa!
[gyara masomin]Ni Robot ne ba mutum ba.
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Muhammad Bilal Muzzamil! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:25, 9 ga Janairu, 2024 (UTC)
Gargadi
[gyara masomin]Barka da aiki @Muhammad Bilal Muzzamil, akwai buƙatar ka inganta fassarar ka, ci gaba da ƙirƙirar maƙaloli ba tare da gyarawa ba zai sa a kulle account dinka daga gyara Hausa Wikipedia. Gwanki(Yi Min Magana) 22:20, 10 ga Janairu, 2024 (UTC)
Gajerar makala
[gyara masomin]Aslm, @Muhammad Bilal Muzzamil, kana ta fassara makala hakan na da kyau. Amman ka dena fara fassara makala baka ida ba, ko cimma kashi 80 na maƙalar sai ka barta ka tafi ka fassara wata. Zai fi kyautuwa ka riƙa karasa ta kafin ka nufi wata. Nagode BnHamid (talk) 06:28, 18 ga Janairu, 2024 (UTC)
Rarraba
[gyara masomin]Sannu @BnHamid ina rokon ka ka buɗe ni, na yi nadama idan na yi wani kuskure saboda ina koyon Hausa Wikipedia kuma ina so na ba da gudummawa a wannan dandalin, ina rokon ka da ka buɗe ni , kuma don Allah ka gyara ni idan na yi kuskure. Muhammad Bilal Muzzamil (talk) 17:44, 20 ga Janairu, 2024 (UTC)
- Ka fahimci abinda na faɗa maka a saman wannan Tattaunawar, tukunna. Ba wai neman ayi Unblocking naka ba. Idan ka fahimta shine dalilin rufe account na ka wanda zamu su mu riƙa kiyaye abinda ake mana nuni akai. Nagode.
- Naga baka ma fahimci inda na nufa ba, domin kana tambayar ..idan nayi wani kuskure..?!!, Hakan ya tabbatar man ba kaje ka karanta ko gano dalilin da yasa akayi blocking na account naka ba. BnHamid (talk) 07:32, 21 ga Janairu, 2024 (UTC)
- @BnHamid , Nagode da shawarar ka, kuma na fahimci abinda kake nufi. Daga yanzu zan rinka tabbatarwa na kammala makala kafin yin wata sabuwa. Ka bude Ni zan cigaba da yin makala kamar yadda ka bani shawara. Nagode. Muhammad Bilal Muzzamil (talk) 11:01, 21 ga Janairu, 2024 (UTC)
Makaloli marasa inganci.
[gyara masomin]Aslm, @Muhammad Bilal Muzzamil ina lura kusan duk wata makalar da ka fassara tana da raunin fassara sosai. Kuma hakan na bani mamaki kasancewar ka bahaushe zaka iya karantawa ka fahimta, amman kuma sai ka bar maƙalar cikin rauni ko fassara maras inganci sosai. Misali a wannan maƙalar a layi na Ukku ka rubuta Mai shuka Coci shin mi wannan zancen ya ke nufi ?, taya hankali zai gane abinda ake nufi ga mai jin Yaren Hausa ? To ina ga wanda ya ke koyan Hausar, idan yaga irin haka ai sai ya ruɗe gaba-ɗaya!. Ina fatan ka san yanda ake rubuta makala da kuma fassarar da ta dace da ainafin bayanan inda aka fassaro makalar.
Akwai sakon Barka da Zuwa,-(Ka duba tattaunawar farko ta wannan shafi) kuma saƙon na kunshe da gamsassun bayanin inda zaka je ka koyi yadda ake gyara/fassara/ ko kirkiro makala bugu da ƙari akwai ma Video tutorial. Ina fatan zaka je ka karanta don kaucewa cigaba da ƙirƙirar makalolin masu rauni. Kuma kana iya tambaya akowane lokaci idan ka so hakan. Nagode. BnHamid (talk) 17:43, 25 ga Janairu, 2024 (UTC)
- @BnHamid, na yi nadama sosai, a zahiri ina ƙoƙarin koyon harshen Hausa, kuma ina alkawarin ku da duk masu gyara masu daraja a cikin Hausa cewa daga lokaci mai zuwa zan yi ƙoƙarin yin labarai mafi kyau idan aka kwatanta da na baya. Ni kawai ina bukatar goyon bayan ku. Muhammad Bilal Muzzamil (talk) 18:31, 25 ga Janairu, 2024 (UTC)
- Kana kokarin koyan Harshen Hausa !. Na ɗauka ma kai Bahaushe ne. To ya cancanci ka dakatar da ƙirƙirar makala har sai ka san yadda zaka yita da inganci. Hakan zai baka damar kaje kasan ka'idoji da dokokin rubutun Hausa ta yadda idan kazo nan za ka samu sauƙin Ƙirƙirar Makala. Nagode. BnHamid (talk) 07:06, 26 ga Janairu, 2024 (UTC)
@BnHamid, @Gwanki Sannu Sir Za ku yi fatan za ku bincika wannan labarin ne mai kyau idan aka kwatanta da na baya? Za ka yi mini jagorantar? Muhammad Bilal Muzzamil (talk) 18:44, 25 ga Janairu, 2024 (UTC)
- Har yanzu akwai rauni matuka. Saboda wannan maƙalar Fictional character ce ta wasan kwaikwayo na Kwamfuta, da ke magana akan wani Jarumi cikin wasan, amman akalar maƙalar da ka fassara ta yi wani yanki daban.
- Na baka shawara a saman wannan tattaunawar game da koyan Hausa da sanin dokokin rubutun Hausa kafin nan sai ka san dokoki da ka'idojin Hausa Wikipedia baki-ɗaya. BnHamid (talk) 07:13, 26 ga Janairu, 2024 (UTC)
Barka da sir @BnHamid Me ya sa ka toshe ni sir za ka jagoranta ni? Muhammad Bilal Muzzamil (talk) 12:19, 27 ga Janairu, 2024 (UTC)