Jump to content

Tattaunawar user:BnHamid

Page contents not supported in other languages.
Sabon sashe
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Latest comment: watanni da suka gabata 2 by BnHamid in topic Goyon baya

Barka da zuwa!

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, BnHamid! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma ina fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode.~~~~(Aliyu shaba (talk))

Gajerun rubutu ba maƙala bane!

[gyara masomin]

Assalam naga kana ta ƙirƙirar shafuka masu taƙaitaccun bayanai da basu wuce layi ɗaya zuwa biyu ba. Waɗannan rubutu ba su cancanci zama maƙala ba, dan haka za'a goge su duka. Domin ƙarin bayani game da yadda zaka rubuta cikakken maƙala ga bayanai nan a sama a saƙon maraba. Nagode. Em-mustapha talk 16:13, 13 ga Yuni, 2022 (UTC)Reply

Godiya da kara Janyo Hankali

[gyara masomin]

Assalamu Alaikum BnHamid, muna godiya da gudummawa da kake bayarwa a wannan shafi kuma ayyukanka suna yin kyau matuka. Ina so in dan janyo hankalinka ta yadda ayyukanka zasu fi armashi. A yanzu muna fuskantar cigaba a wannnan shafin namu ta Hausa Wikipidiya sai dai akwai karancin mukalai/articles akan muhimman jigogi da suka shafi asalin Hausa, Hausawa, ire-iren abinci, al'adu, gidajen watsa labarai, wasan kwaikwaiyo na Hausa wato Kannywood, jaruman fina-finanmu na Hausa, abubuwan da suka shafi arewacin Najeriya, kudancin Najeriya da ita Najeriya baki daya, 'yan siyasanmu da makamantansu. Wadannan shafuka sunfi mahimmanci kan mu rika fassaro mukalai da suka shafi wata kasa, da fatan ka fahimce ni kuma zaka kara bada karfi wajen sanya mukalai da suka shafi wadancan muhimman jigogin. Muna fatan zaka tsaya ka cigaba da bada gudummawarka. Mu huta lafiya Patroller>> 10:46, 7 Oktoba 2022 (UTC)Reply

Wa'alaikumssalam, Malan Bashir. Na fahimta sosai, kuma inshaallahu zan yi hakan. Nagode. BnHamid (talk) 11:02, 7 Oktoba 2022 (UTC)Reply

Inganci:Mustapha Ado Muhammad

[gyara masomin]

Aslm user:BnHamid, nayi wa wannan mukala da alamar gogewa saboda watakila wannan shafin bai cika ka'idojin Wikipedia, saboda anyi tagging dinshi don gogewa a Wikipedia ta turanci. Tabbas indai aka goge shafin nan a can to muma zamu goge wannan. Da fatan zaka cigaba da bada gudummawarka mai albarka a wannan shafin. NagodePatroller>> 22:50, 14 Nuwamba, 2022 (UTC)Reply

Ok. @Uncle Bash007 BnHamid (talk) 06:37, 15 Nuwamba, 2022 (UTC)Reply

Gyara akan Mukalai da aka wallafa sau biyu

[gyara masomin]

Aslm BnHamid, barka da asuba da kuma kokari. Hakika naji dadin janyo hankali da kayi akan mukalai da aka wallafa har sau biyu kuma na duba na goge guda. Da fatan zaka cigaba da bada gudummawa kuma idan ka ga wani gyara zaka gyara ko kuma ka nemi masu ikon hakan. Mu huta lafiya.Patroller>> 06:11, 29 Disamba 2022 (UTC)Reply

Wslm @Uncle Bash007 inshallah. BnHamid (talk) 06:57, 29 Disamba 2022 (UTC)Reply

Janyo Hankali

[gyara masomin]

AslmMal. BnHamid da fatan kana lafiya. Ina mai matukar jinjina maka da gudummawa da kake bayarwa a wannnan shafi na Hausa Wikipedia. Sai dai ina kara jayo hankalinka kan wasu abubuwa guda biyu kacal; na farko hujja wato references na biyu kuma na ga an fassara wata mukala kuma akwai muhimman bayanai wadanda babu su a cikin wannan shafin kamar misali a wannan shafin na Fatima Massaquoi da Fatima Yusuf inda duka ba'a sanya hujja ko daya ba kuma babu wasu muhimman sassa wadanda akwai su kuma a ainihin shafin na Turanci da aka fassaro daga su. NagodePatroller>> 08:06, 4 ga Janairu, 2023 (UTC)Reply

Wslm. @Uncle Bash007 Waɗannan shafin kwara biyu da ka ambato asama. Maƙalar farko ba ni nayi translation nataba. (Idan ka duba history na shafin zakaga ainafin username na Wanda yayi translation ɗin). Sannan Makala tabiyu, Gwanki yayi translation nata (idan ka duba historyzaka tabbatar itama). Bugu da ƙari na dai yi Editing akan su amman bani nayi translation ɗin su ba. Kuma Inshallahu duk maƙalar da na tarar idan ba references zanyi ƙoƙari insaka. Nagode. BnHamid (talk) 08:27, 4 ga Janairu, 2023 (UTC)Reply
eh hakane.. tabbas sai daga baya na lura da hakan. Da fatan ka tashi lpia, fatan alheriPatroller>> 07:21, 5 ga Janairu, 2023 (UTC)Reply
Alhamdulillah. Ina godiya da fatan alheri M. @Uncle Bash007 BnHamid (talk) 19:07, 5 ga Janairu, 2023 (UTC)Reply

Vital articles

[gyara masomin]

07034373521 wannan itace number ta Whatsapp ka turo min link ɗin ta Whatsapp Muhammad Idriss Criteria (talk) 08:22, 24 ga Janairu, 2023 (UTC)Reply

Sannu da Aiki

[gyara masomin]

A matsayin admin a wannan shafi, na turo maka wannan sako ne domin na jinjina maka yadda kake ƙirƙirar ingantattun maƙaloli a Hausa Wikipedia. Da fatan za ka cigaba da wannan aikin. Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 17:18, 26 ga Janairu, 2023 (UTC)Reply

Ina godiya sosai M. Abubakar A @Gwanki. Inshallah zan cigaba da bada gudunmawa. BnHamid (talk) 05:39, 27 ga Janairu, 2023 (UTC)Reply

Zainab Usman

[gyara masomin]

Greetings, BnHamid! Kindly see the page Talk:Zainab Usman to discuss the subject's notability. Cheers, Deborahjay (talk) 20:42, 1 Mayu 2023 (UTC)Reply

@User:Deborahjay Already I responded... Go there and check. BnHamid (talk) 14:35, 2 Mayu 2023 (UTC)Reply

Dokokin Wikipedia dangane da kirkirar sabbin mukaloli

[gyara masomin]

Aslm, @BnHamid, da fatan ka tashi lpia. Ina mai gayyatar ka a matsayinka na daya daga cikin administrators na Hausa Wikipedia wajen wani taron karawa juna sani dangane da dokokin da suka zamo ginshikan Wikipedia a wajen tantance da kuma tace mukalai ta yadda zasu zamo mukalai masu kyau da inganci da kuma tasiri ga al'umma. Muna mai neman goyon bayanka wajen tabbatar wannan gangami. Ka sanya hannu kuma kayi tsokaci akan abunda ka fahimta. Nagode.Patroller>> 07:51, 21 Mayu 2023 (UTC)Reply

Ga Link https://meta.wikimedia.org/wiki/Grants_talk:Programs/Wikimedia_Community_Fund/Rapid_Fund/Hausa_Wikipedia_New_Pages_Patrol_(ID:_22095387) Patroller>> 07:51, 21 Mayu 2023 (UTC)Reply

Done. BnHamid (talk) 22:08, 22 Mayu 2023 (UTC)Reply

reminder

[gyara masomin]

@BnHamid, have dropped message to you on whatsappSaifullahi AS (talk) 05:22, 17 Nuwamba, 2023 (UTC)Reply

Okey. BnHamid (talk) 05:41, 17 Nuwamba, 2023 (UTC)Reply

Murnar Nasara

[gyara masomin]

@BnHamid...Inason nayi amfani da wannan damar domin inyi maka murnar lashe gasar WPWP da kayi a mataki na farko, Allah yasa alkaeri. Saifullahi AS (talk) 11:06, 23 Nuwamba, 2023 (UTC)Reply

Amiin 🤲. Ina godiya sosai 👍. #SAS BnHamid (talk) 04:53, 24 Nuwamba, 2023 (UTC)Reply
Aslm Bn Hamid. Ena da tambaya game da wpww. Nayi maka magana kamar baka gani ba. Abdool_jnr (talk) 09:34, 5 Disamba 2023 (UTC)Reply
Wslm, Ina jinka. Ta WhatsApp kaman magana ne ?. BnHamid (talk) 09:43, 5 Disamba 2023 (UTC)Reply

Spam

[gyara masomin]

Malti Chahar, Abhinav Gautam, Abhay Kumar, Schirin Thoma, Malti Chahar, Ruhaan Rajput, Jalaj Kumar Anupam, Neeraj Singh Spam Muhammad Bilal Muzzamil (talk) 17:43, 10 ga Janairu, 2024 (UTC)Reply

Spammers

[gyara masomin]

Barka da aiki @BnHamid, a daidai wannan lokaci spammers ko paid editors sun mana yawa a Hausa Wikipedia. Dole admins sai mun mayar da hankali wajen block da goge articles dinsu. Suna nan suna ta creating accounts da articles a Haus Wikipedia marasa kyau. Gwanki(Yi Min Magana) 10:20, 16 ga Janairu, 2024 (UTC)Reply

Ok. Zan ƙara mayar da hankali akai, sosai. BnHamid (talk) 14:32, 16 ga Janairu, 2024 (UTC)Reply

Hi. From Commons I have seen that there are a number of Indian editors creating vanity spam articles. They are not very intelligent creating them in English at Hausa Wikipedia. I recommend just deleting them articles and their user pages. They aren't going to listen. I have done some with my global sysop rights, though can understand if your community chose to look after it yourselves. Let me know. Please {{ping}} me as required. Best of luck. Billinghurst (talk) 10:11, 27 ga Janairu, 2024 (UTC)Reply

I can see that they are repeatedly using Template:infobox musical artist, so after 2Rare in Special:WhatLinksHere/template:Infobox_musical_artist they are all spam. If you wish I can mass delete them, just ping me. I don't want to overdo my welcome. Billinghurst (talk) 10:40, 27 ga Janairu, 2024 (UTC)Reply
I am glad you have started taking an appropriate things as well as alerting us. And, on behalf of Our Community we've guaranteed you permission to do so, by any means that will helped us in cleaning our project. Also written an article, tag as good or bad in each and every language other than Hausa language on Hausa Wikipedia are against our project and Wikimedia foundation in general. BnHamid (talk) 12:06, 27 ga Janairu, 2024 (UTC)Reply
Thank you for your generosity. If needed, I will see if I can right some local abusefilters if there are common themes. At this stage I am just planning on helping clean up first. I have also notified my fellow admins at Commons to be aware. Billinghurst (talk) 23:02, 27 ga Janairu, 2024 (UTC)Reply

comment What I might do is set up an abusefilter that looks for numbers of the English words that we are seeing in the articles that are being created in main namespace. We can set that up in test, and if the admins are happy with it, we can look to set it to give a warning to users that are using the English language that they are at the wrong place. We can also customise the message in the warning. Probably cannot get to it for 36+ hours. Billinghurst (talk) 20:56, 29 ga Janairu, 2024 (UTC)Reply

As an addendum, if have a better place for me to communicate with local administrators, eg. an admins' noticeboard, then please point me in that direction, rather than haunting your talk page. Billinghurst (talk) 20:58, 29 ga Janairu, 2024 (UTC)Reply
Indeed we are happy. And may I know the limit numbers of the English words you wants to set when customizing before start testing ?.
Furthermore, let @Saifullahi AS and @Gwanki get involved here so that we will exchange our ideas together. BnHamid (talk) 14:38, 30 ga Janairu, 2024 (UTC)Reply
By the way, My talk page will never been bored with you. BnHamid (talk) 14:39, 30 ga Janairu, 2024 (UTC)Reply
@BnHamid,@Billinghurst,@Billinghurst...we really need to be interested in this, it will go a very good length to help us clean the messSaifullahi AS (talk) 17:45, 30 ga Janairu, 2024 (UTC)Reply
<smile> a generous community. I haven't fully thought through my plan for an abusefilter, and the first thing that I suggest that we do is set it to monitor only. This allows to see that it is working as expected, and to tweak what we need to do. [I am thinking of something like a "new user" "creating" a page in the "main namespace" and they have "XX" "count" of words from a designated list. That gives enough simplicity and enough complexity to start, and we can easily add and delete from the word list.] After I have got that part suitably set up to your satisfaction, you can then work out where to from there. This is for your control and direction. mw:Extension:AbuseFilter/Rules format Billinghurst (talk) 21:42, 30 ga Janairu, 2024 (UTC)Reply

comment There is a clear factory approach going on here, and I will ask the stewards to run some checkuser to see firstly if there is good evidence of whether we are dealing with one or two bad actors, or we have broad paid editing going on. I have seen the same English language article added by multiple accounts, and across multiple wikis. I will add a ping into that request. Billinghurst (talk) 20:46, 31 ga Janairu, 2024 (UTC)Reply

I have put a request to stewards to run some checks for the community m:special:diff/26161384. Depending on the results, you may be able to get stewards to place a range block on locally to cover the accounts that are being created. I won't be around for a week +++ as I am off on a field trip, so please keep an eye on that discussion. When the stewards come back, specifically prod them to consider placing a suitable range block. Guessing that it is a range in India, and that is definitely not your normal editor base, so such a block should have low negative consequences. Billinghurst (talk) 21:02, 31 ga Janairu, 2024 (UTC)Reply
I think that the user Bilal Mustafa Sheikh is part of this process, and I suspect that there is a machine translator that this person is using to get articles into Hausa. I can see examples of where the same English-language text has been used to create the same articles, so there is some concerted effort or paid editing or something. You are going to need to make a hard decision about what to do with this user's article creations, it is not something that I am willing to do with my global sysop rights, it needs to be more a local decision. Billinghurst (talk) 21:06, 31 ga Janairu, 2024 (UTC)Reply
The stewards have reported that all this out of scope editing centres around the user "Bilal Mustafa Sheikh". The underlying IP addresses show a variety of activity though apparently interconnected. Some IP blocks may be undertaken, though we will have to await the steward's further analysis. I have already left a challenging message on the user's talk page, and will leave that aspect with haWP's admins to best address. Billinghurst (talk) 02:55, 1 ga Faburairu, 2024 (UTC)Reply

‎PRXDUM

[gyara masomin]

Spam 203.115.91.245 11:58, 9 ga Faburairu, 2024 (UTC)Reply

(Spam Seo tech experts)

[gyara masomin]

Hello BnHamid, I hope you are well. One spam article have been created on your Wikipedia in English language. By some new spammy user @SGUae. He made one page Seo tech experts. I think some of your editor have already requested deletion. So just delete that as this user is making same content on other languages as well like Hindi and Simple English. –SynthSage (talk) 18:43, 16 ga Faburairu, 2024 (UTC)Reply

Tunatarwa don jefa kuri'a yanzu don zaɓar membobin U4C na farko

[gyara masomin]
Kuna iya samun wannan sakon da aka fassara zuwa ƙarin harsuna akan Meta-wiki. Kuyi ƙoƙarin fassara wannan saƙo zuwa Hausa

Ya ku 'yan Wikimedia,

Kuna karɓar wannan saƙo saboda a baya kun shiga cikin tsarin UCoC.

Wannan tunatarwa ce cewa lokacin jefa ƙuri'a na Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa (U4C) yana ƙare ranar 9 ga Mayu, 2024. Karanta bayanin akan Shafin jefa ƙuri'a akan Meta-wiki don ƙarin koyo game da zaɓe da cancantar masu jefa ƙuri'a.

Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa (U4C) ƙungiya ce ta duniya da aka keɓe don samar da daidaito da daidaiton aiwatar da UCoC. An gayyaci membobin al'umma don gabatar da aikace-aikacen su na U4C. Don ƙarin bayani da alhakin U4C, da fatan sake duba Tsarin Dokan ta U4C.

Da fatan za a raba wannan sakon tare da membobin al'ummar ku don su ma su shiga ciki.

A madadin Kungiyar Ayyukan UCoC,

RamzyM (WMF) 23:11, 2 Mayu 2024 (UTC)Reply

Report

[gyara masomin]

Hello, please check this user for vandalism: Musamman:Contributions/196.153.170.161

Thank you. Ternera (talk) 00:52, 10 ga Yuni, 2024 (UTC)Reply

Thank immensely. BnHamid (talk) 06:04, 10 ga Yuni, 2024 (UTC)Reply

Report From English Wikipedia

[gyara masomin]

The Blaze Times this page has been created multiple times from a user dwara who is repeatedly creating spammy pages on cross wiki his user account is running on inspection on main English Wikipedia and hindi Wikipedia please delete his pages and block this user.

Regard

59.26.59.93 05:46, 4 ga Yuli, 2024 (UTC)Reply

Done! Page deleted and user blocked. Thanks for bringing this to my attention. BnHamid (talk) 10:16, 4 ga Yuli, 2024 (UTC)Reply

Request writing about Isabelle de Charrière (Q123386)

[gyara masomin]

Hello BnHamid, Would you like to write about Isabelle de Charrière (Q123386) for the HA Wikipedia? It will be appreciated if it 's done. Boss-well63 (talk) 23:05, 7 ga Yuli, 2024 (UTC)Reply

@Boss-well63 Done. Check out the article here: Isabelle de Charrière BnHamid (talk) 12:20, 8 ga Yuli, 2024 (UTC)Reply
BnHamid Thank you very much for your translation! Boss-well63 (talk) 12:36, 8 ga Yuli, 2024 (UTC)Reply

Neman izinin ci gaba da editing

[gyara masomin]

@BnHamid anyi blocking ina saboda na saba kaidar yin editing, ina Neman alfarma da a nunamin kuskurena ka kuma nunamin yanda zan gyara saboda gaba,INA fatan zaka duba uziri na ka cireni daga blocking Ibrahim abusufyan (talk) 09:11, 17 ga Yuli, 2024 (UTC)Reply

@Ibrahim abusufyan
Na ga ana using da IP address ne ba Username ba. And ana editing anyhow... Hakan ya sa na yi tunanin ko ɗaya daga cikin waɗanda ake biya ne so zo da wata Manufa. Amman ya na ga haka bayan ka na da Username?. Ka shiga nan za kaga IP ADDRESS instead of YOUR USERNAME. BnHamid (talk) 09:38, 17 ga Yuli, 2024 (UTC)Reply
@Ibrahim abusufyan ka shiga ka diba. IP address ne na yi blocking ba Account dinka ba. BnHamid (talk) 10:05, 17 ga Yuli, 2024 (UTC)Reply
ok nagane nagode sosai Ibrahim abusufyan (talk) 12:44, 17 ga Yuli, 2024 (UTC)Reply
@Bnhamid na shafa a ne ,I wasnt aware cewa banyi login ba shiyasa nagode Ibrahim abusufyan (talk) 21:06, 30 ga Yuli, 2024 (UTC)Reply

Report of cross Wiki Spam

[gyara masomin]

Namaste Henry ,Dr. Vinod Sharma,Dr. Ankit Kayal this page has been created multiple times from a 2-3 Users who is repeatedly creating spammy pages on cross wiki their account is running on inspection on main English Wikipedia and Simple English Wikipedia please delete his pages, Protect all three pages so that it cant be recreated by spammy users and block the users who created these three pages with their IP Address.

Regards Hackumann (talk) 17:16, 19 ga Yuli, 2024 (UTC)Reply

@BnHamid....kindly execute this Saifullahi AS (talk) 08:45, 20 ga Yuli, 2024 (UTC)Reply
@Saifullahi AS, It's been executed! 🙏 BnHamid (talk) 03:49, 21 ga Yuli, 2024 (UTC)Reply
@BnHamid, well doneSaifullahi AS (talk) 05:23, 21 ga Yuli, 2024 (UTC)Reply
@Hackumann Done: BnHamid (talk) 03:53, 21 ga Yuli, 2024 (UTC)Reply
2/3 Pages that you have deleted has been recreated again please look into this. @BnHamid Hackumann (talk) 06:03, 22 ga Yuli, 2024 (UTC)Reply

Gaisuwa masu kyau daga sabon wikipedian

[gyara masomin]

Assalamu alaikum Admin (BnHamid), I am new in hausa wikipedia, please give me the contribution to give here, so I am afraid of getting unwanted ban / ip block. if this kind of topic is good to drop a message on my page please, because I don't like any topic here, so I'm happy to contribute here, thank you, guide me and tell me if I'm wrong or something thing. thank you EspeeCat (talk) 07:57, 21 ga Yuli, 2024 (UTC)Reply

Wa'alaikums Salam @EspeeCat! Welcome to Hausa Wikipedia! We’re glad you’re here. Remember, mistakes are opportunities for growth and learning – we’re all in this together. To get started, please read our community guidelines and explore existing articles. It's not a bad idea to begin with small edits or create new articles on topics you're familiar with or passionate about. If you need help or guidance, don't hesitate to ask – we're here to support one another. Let's work together to build a thriving Hausa Wikipedia community! I've left a welcome message on your Talk page to help you get started. Warm regards, Hassan. BnHamid (talk) 00:08, 22 ga Yuli, 2024 (UTC)Reply

Tambaya

[gyara masomin]

@BnHamid Naga kuna saka WPWP a karshen description na hoto, shine nake tambaya tayaya zan shiga nima gasar ta WPWP worldwide. Dev ammar (talk) 05:48, 23 ga Yuli, 2024 (UTC)Reply

@Dev ammar, ka shiga nan SAHFIN GASAR na NIJERIYA ka yi signing under participants. Shi kenan sai kaje ka cigaba da using #Wpwp (ka kula kar kayi amfani da (Wpwpng) tunda na Duniya kake so ka yi ba na Ƙasa ba. BnHamid (talk) 05:54, 23 ga Yuli, 2024 (UTC)Reply
Gasar Nima ban san a fara ba Tun 1 ga July. Amman na yi joining ranar 18 ga watan, hakan na nufin an wuce Ni na tsawon kwana 18... BnHamid (talk) 05:56, 23 ga Yuli, 2024 (UTC)Reply

Your deletion requests

[gyara masomin]

Hey BnHamid, I noticed that you tagged many many pages for speedy deletion, but nothing happened since then. Can you maybe delete them now, as you are an administrator here? 1500 speedy deletion requests seems to be really backlogged. Thanks, TenWhile6 (talk) 17:00, 11 Nuwamba, 2024 (UTC)Reply

Furthermore, deletion requests translate to "There is no logical explanation, no Marketing or no Analyst". What would that even mean? Did you mean that all of the requests are spam? Best regards, A09 (talk) 12:54, 16 Nuwamba, 2024 (UTC)Reply
@Mahuta @Gwanki can you maybe help to clear the huge 1500+ pages backlog of the speedy deletion category? TenWhile6 (talk) 14:54, 18 Nuwamba, 2024 (UTC)Reply
Sai yau nake ganin wannan saƙon, lallai akwai abin dubawa. Ni a gani na BnHamid, madadin saka tagging kawai indai ka ga maƙala ta cancanci gogewa kawai ka goge ta. Nima haka nake yi bana tsayawa saka tagging. Duba da yadda ake yin maƙaloli marasa kyau kullum a Hausa Wikipedia. Gwanki(Yi Min Magana) 13:02, 17 ga Janairu, 2025 (UTC)Reply
I used to come across some of the speedy deletion requests. We'll go through them and do the appropriate @TenWhile6. @BnHamid in the future, tag other administrators for further review and delete the ones that show clear defects. Patroller>> 13:27, 17 ga Janairu, 2025 (UTC)Reply
and pls note that, some of these articles may be notable but may not have sufficient reliable sources to back them. Such articles may be moved to draft spaces. Patroller>> 13:29, 17 ga Janairu, 2025 (UTC)Reply

Serious Concern About Deletion of Pages

[gyara masomin]

Hausa Wikipedia Admin BnHamid,

You are unnecessarily deleting pages like Anand Piramal, Kanak Dhanai and many other Indian topics without properly researching them. It appears that you are blindly deleting these articles without understanding their importance or following Wikipedia's guidelines. Some of these individuals have net worths in the range of millions of crores and are widely covered by credible sources, yet you are removing their pages as if they are not notable.

Per Wikipedia’s guidelines, the following rules establish the notability of individuals such as politicians and businesspersons:

  1. General Notability Guidelines (GNG): A topic is notable if it has received significant coverage in reliable, independent, secondary sources. This applies to any individual or subject with verifiable and substantial references.

Read more: Wikipedia:Notability

  1. Notability for Politicians: Politicians are considered notable if they have held significant political offices (e.g., MP, MLA, Mayor) or played a major role in political movements that have been widely covered in reliable sources.

Read more: Wikipedia:Notability (politicians)

  1. Notability for Businesspersons: Business figures are notable if they have founded or led a notable company, made significant contributions to their industry, or have been extensively covered in independent media (not just promotional material).

Read more: Wikipedia:Notability (people)

If references are provided and typing the person's name on Google shows reliable sources, then the person is clearly notable. Deleting such pages without proper checks not only damages the quality of Hausa Wikipedia but also raises questions about whether there is some ulterior motive behind these actions.

As an admin on Marathi Wikipedia, I have noticed complaints being raised against you on Meta-Wiki during adminship discussions. This is my final warning to you: Learn the rules of Wikipedia and what should or should not be deleted. Otherwise, further actions may be taken against you for misuse of admin privileges.

I also tag @Uncle Bash007, @Gwanki, and @Pharouqenr to take note of this situation and ensure such unnecessary deletions do not happen in the future. Let’s work together to maintain the integrity and quality of Hausa Wikipedia.

I hope you take this message seriously and reconsider your approach.

SynthSage (talk) 18:43, 21 ga Janairu, 2025 (UTC)(Admin on Marathi Wikipedia)Reply

Hi @SynthSage,
I have recently being following through the Speedy Deletions tagged by @BnHamid. One most important thing I noticed about these pages is that; the problem is NOT ABOUT NOTABILITY, but is is ABOUT THE CONTENT OF THOSE PAGES. I have to RE-WRITE most of the pages ENTIRELY before removing the deletion tag. So, I understand if you thought the reason for the deletion was based on Notability.. No. It's about the quality of the content. We have a lot of newbies and some of them use to create many articles that are totally UNREADABLE.
As an administrator on Hausa Wikipedia, I focus most of my energy in patrolling new pages, and I urge all our administrators to focus more on the new pages created on Hausa Wikipedia. @Gwanki, @Pharouqenr, among others. Patroller>> 21:00, 21 ga Janairu, 2025 (UTC)Reply
Dear @Uncle Bash007, @Gwanki, @BnHamid @Pharouqenr, and Administrators,
Thank you for sharing your perspective regarding the deletion of articles due to poor content quality. However, I must point out that directly deleting articles because of poor content, despite having references or not, is not aligned with Wikipedia's guidelines. If an article has reliable references and some presence on platforms like Google, outright deletion is not the correct approach. Instead, efforts should be made to improve such articles.
Additionally, some topics or individuals, such as offline notable figures (e.g., doctors, authors, judges, notable companies, businessmen), may not have a significant Google presence but are still directly eligible for Wikipedia articles. According to Wikipedia’s General Notability Guidelines (GNG), a subject does not need to have a major online presence to qualify, as long as they are notable within their field or meet other notability criteria.
Key Points to Consider:
  1. General Notability Guidelines (GNG):
    • A topic is notable if it has received significant coverage in reliable, independent, secondary sources. This does not always mean online sources; offline coverage, such as books, academic journals, and printed media, also qualifies.

Read more: Wikipedia:Notability

  1. Improving Articles:
    • Poorly written articles about notable subjects should not be deleted outright. Instead, they should be tagged with cleanup templates or improved collaboratively. This aligns with Wikipedia's goal of being an inclusive platform.

Read more: Wikipedia:Cleanup

  1. Offline Notability:
    • Many subjects, including doctors, authors, judges, businessmen, and companies, may not have a significant Google presence but are notable within their respective fields. Wikipedia guidelines explicitly state that offline references (e.g., books, journals) are valid sources for establishing notability.

Read more: Wikipedia:Notability (people)

  1. New Contributor Guidance:
    • New contributors often lack experience. Instead of discouraging them by deleting their work, administrators should guide them on improving content through talk page feedback or tutorials. This approach fosters collaboration.

Read more: Wikipedia:Helping new editors

  1. Avoiding Unnecessary Deletions:
    • Deleting articles about notable subjects can lead to larger issues. Similar cases have caused significant problems in India, as highlighted in the Delhi High Court case against Wikipedia. This emphasizes the importance of careful handling of articles about public figures and notable topics.
Request to @Gwanki
Please check all new pages and, if correction is required, kindly make the necessary improvements directly or tag them for cleanup. Additionally, send a message to the article creator on their talk page, explaining how to create articles properly and pointing out what was wrong in their submission. Avoid deleting articles directly, as this discourages new contributors and goes against the collaborative spirit of Wikipedia.
I kindly request all administrators to prioritize improving or tagging articles for corrections instead of outright deleting them. This approach will help build a stronger and more inclusive Hausa Wikipedia community.
Let me know your thoughts, and I am happy to assist further in any way to improve the process.
SynthSage (talk) 04:30, 22 ga Janairu, 2025 (UTC)(Admin on Marathi Wikipedia)Reply
@SynthSage You said you're an admin there, and I checked to confirm, but you lied. Additionally, your account has been banned indefinitely on English Wikipedia.
Kira ga @Uncle Bash007, @Saifullahi AS, @Gwanki, @Pharouqenr da fatan za mu kula da wannan User, na duba global account na shi na ga bai da wani ikon gudanarwa (Admin) kamar yadda ya ke ikirari, hasali ma an dakatar da shi na din-din-din a English Wikipedia. Da fatan za mu kula da ire-iren su da ma ayyukan da su ke mana a nan na baƙon haure. Na fahimci kusan yan kasar Indiya ko daga yankin Asiya ke mana abinda su ka ga dama anan. Nagode. BnHamid (talk) 06:42, 22 ga Janairu, 2025 (UTC)Reply
Wannan gaskiya ne @BnHamid kowa daga cikinmu yasan waye kai, hasali ma kana yin gargaɗi kafin gudanar da hukunci. Saboda haka a ci gaba da bada gudunmawa kamar yadda aka saba. Pharouqenr (talk) 09:43, 22 ga Janairu, 2025 (UTC)Reply
@BnHamid,
can you confirm it. Send a link to the the banned page. If the need arises we may have to take proper precaution on Hausa Wikipedia as well. @Pharouqenr, @Gwanki Patroller>> 10:21, 22 ga Janairu, 2025 (UTC)Reply
@Uncle Bash007, pls check his account on English Wikipedia for more information about the reasons why his account was banned. BnHamid (talk) 10:33, 22 ga Janairu, 2025 (UTC)Reply
I've seen it..
@SynthSage, we don't know your intentions here.. but we'll assume good faith, since you are trying to make corrections on perceived wrong tagging(s). Thank you for sharing your concerns regarding these issues and we'll surely make necessary corrections as soon as possible. (infact, am on it already.. [https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Adukiri,_Nembe&diff=prev&oldid=572990], [Tattaunawar user:HassanaAshafa]) Patroller>> 10:58, 22 ga Janairu, 2025 (UTC)Reply
@SynthSage I wanted to inform you that user @BnHamid has been deleting some Hausa articles due to their poor readability and understandability.
@Uncle Bash007 @Gwanki @Saifullahi AS Pharouqenr (talk) 10:39, 22 ga Janairu, 2025 (UTC)Reply
..as well as a lack of citations from reliable sources. BnHamid (talk) 10:55, 22 ga Janairu, 2025 (UTC)Reply
Indeed,
@BnHamid is one of the most hardworking and dedicating editors on Hausa Wikipedia. I'm confident anything he does, was for the better of his home wiki. @SynthSage Patroller>> 11:16, 22 ga Janairu, 2025 (UTC)Reply
Your kind words really resonate with me. Thank you @Uncle Bash007 🤍 BnHamid (talk) 19:07, 22 ga Janairu, 2025 (UTC)Reply
@SynthSage,
I don't think it's Wikimedia Guidelines to leave article that is totally NONSENSE.. I'm also a New Page Patroller (in view). I know all these policies.. Patroller>> 10:19, 22 ga Janairu, 2025 (UTC)Reply
@BnHamid@Pharouqenr, @Uncle Bash007, @Gwanki, Mutuminnan Ina zargin intention dinshi, but some of his statements are true, Some of us are so harsh on new editors here, For example the way we delete articles instatly without warning or guiding the editor on how to improve it. remember we are building Hausa Wikipedia now and our community members needs more of encouragement than discouraging them. Saifullahi AS (talk) 06:14, 23 ga Janairu, 2025 (UTC)Reply
@Saifullahi AS, I agree with you, at thesame time.. you have to understand that but you have to understand that; Wikipedia is one of the most visited sites in the world, when you leave an article that is entriely RUBBISH, another reader might be reading that page. That is why, it is a policy to speed delete pages that has no context. Read https://en.wikipedia.org/wiki/Wikipedia:Criteria_for_speedy_deletion
But it is advisable to every administrator to see if the topic is notable, if it has references from reliable sources and if the article can be improved.@BnHamid, @Gwanki, @Pharouqenr Patroller>> 07:39, 23 ga Janairu, 2025 (UTC)Reply
agreed Patroller>> 13:57, 29 ga Janairu, 2025 (UTC)Reply

Thank you for being a medical contributors!

[gyara masomin]
The 2024 Cure Award
In 2024 you were one of the top medical editors in your language. Thank you from Wiki Project Med for helping bring free, complete, accurate, up-to-date health information to the public. We really appreciate you and the vital work you do!

Wiki Project Med Foundation is a thematic organization whose mission is to improve our health content. Consider joining for 2025, there are no associated costs.

Additionally one of our primary efforts revolves around translating health content. We invite you to try our new workflow if you have not already. Our dashboard automatically collects statistics of your efforts and we are working on tools to automatically improve formating.

Thanks again :-) -- Doc James along with the rest of the team at Wiki Project Med Foundation 06:23, 26 ga Janairu, 2025 (UTC)Reply

Goyon baya

[gyara masomin]

Assalam @BnHamid,

Ina neman goyon bayanka don zama mamba na kwamitin UC4C (non-voting member). Ga link [https://meta.wikimedia.org/wiki/Universal_Code_of_Conduct/Coordinating_Committee/Non-voting_members] ayi comment.

Nagode Patroller>> 08:45, 20 ga Augusta, 2025 (UTC)Reply

Done. Best of luck BnHamid (talk) 09:21, 20 ga Augusta, 2025 (UTC)Reply