Tattaunawar user:Dev ammar

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Barka da zuwa![gyara masomin]

Ni Robot ne ba mutum ba.

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Dev ammar! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:02, 29 ga Janairu, 2023 (UTC)[Mai da]

Bayanin Hoto[gyara masomin]

Barka da aiki @Dev ammar, naga kokarin ka wajen saka hotuna a maƙala. Kana kokari wajen jera hotuna a tsarin Gallery amma ina so na ja hankalin ka kan saka gamsasshen bayanin Hoto. Yawancin bakuna da kake sakawa babu wani bayani na hoton, akwai bukatar saka bayanin Hoto. Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 13:29, 1 ga Augusta, 2023 (UTC)[Mai da]

Nagode @Gwanki In Sha Allah, zan duba na gyarasu. Dev ammar (talk) 10:54, 25 ga Faburairu, 2024 (UTC)[Mai da]

Murnan cin gasa[gyara masomin]

@Dev ammar..inason yin amfani da wannan damar domin yimaka murnar lashe gasar WPWP da kayi a mataki da biyar, fatan alkhaeri. Saifullahi AS (talk) 11:16, 23 Nuwamba, 2023 (UTC)[Mai da]

Ina Godiya oga @Saifullahi AS Dev ammar (talk) 10:55, 25 ga Faburairu, 2024 (UTC)[Mai da]
@Dev ammar..Na lura aiki yana kyau..Ina @Legendry3920...ya kwanta Saifullahi AS (talk) 08:25, 26 ga Faburairu, 2024 (UTC)[Mai da]
@Saifullahi AS Gaskiya nima na gani amman zan masa magana In sha Allah.. Dev ammar (talk) 05:31, 27 ga Faburairu, 2024 (UTC)[Mai da]