Jump to content

Tattaunawar user:Saifullahi AS

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Barka da zuwa!

[gyara masomin]

Ni Robot ne ba mutum ba.

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Saifullahi AS! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:02, 22 Satumba 2022 (UTC)[Mai da]

Gyara a shafin Ethiopian Airlines

[gyara masomin]

Aslm @Saifullahi AS, naga ka sanya sassa a shafin Ethiopian Airlines wanda baka rubuta komai ba. Hakan ba daidai bane saboda babu wani ma'ana, har gwara ka bar shafin yanda yake a baya. Saboda haka zan goge sections da kayi kirkira wanda basu da wani bayanai.Patroller>> 09:04, 29 ga Maris, 2023 (UTC)[Mai da]

Ohk thanks,@Uncle bash Amma bansan dalilin dayasa kace idan nayi creating section sena saka wani abu a cikiba, ina ganin ba laifi bane kayi creating section indai section din ze iya zowa a wannan "mukalar", Wannan inaga shi zebada dama ga wanda yazo ya kara abinda ze iya sakawa. Saifullahi AS (talk) 16:34, 31 ga Maris, 2023 (UTC)[Mai da]

Mukala: User:Saifullahi AS/Kwayar cuta

[gyara masomin]

Aslm @Saifullahi AS, da fatan an sallah lafiya, Allah maimaita mana amin. Ina mai jinjina maka da gudummawa da kake badawa a wannan shafin namu na Hausa Wikipedia. Wannan mukalar User:Saifullahi AS/Kwayar cuta da ka kirkira ban gane ma'anar ta ba, shin kana bayani ne akan Cutar kwaya mai yaduwa (Co-infection) sannan kuma ina ga zai fi idan aka rubuta taken wannan mukala da harshen Hausa, sannan kuma na ga sunanka ya bayyana a jikin mukalar "User:Saifullahi AS/Kwayar cuta", wanda hakan ya saba ka'idar rubuta mukala a Wikipedia. Da farko dai Yanzu zan fara sauya sunan wannan mukalar, sannan kuma zanyi mata alamar gogewa, daga baya idan baka bada wani bayani mai gamsarwa ba za'a goge shafin. Sannan inaso ka gane cewa Wikipedia ba Kamus ba ce (Wikipedia is not a Dictionary, Definition of Terms etc). Daga karshe inaso ka bi wannan shafin don kara fahimtar yadda Wikipedia ke wakana da abubuwan da ake rubuta masu mukala https://en.wikipedia.org/wiki/Wikipedia:What_Wikipedia_is_not Patroller>> 16:37, 25 ga Afirilu, 2023 (UTC)[Mai da]

@Uncle bash, Sallah Barkanmu juna, Naji dadin wannan gyaran da kake kokarin yimani, Amma kasani cewa nasaka username dinane acikin "sunan" wannan mukalar saboda ban riga nagama rubuta ta ba, kuma ban maidata acikina articles name space ba. nayi hakane domin in samu damar ingantata da kuma saka mata sunan da nake ganin ya dace da ita har zuwa lokacin dazan gama rubutata. Nagode Saifullahi AS (talk) 20:19, 25 ga Afirilu, 2023 (UTC)[Mai da]
@Uncle Bash007:, Please ba laifi bane creating articles a user space (misali User:Saifullahi AS/Example). Kowane edita nada damar creating articles ko a mainspace ko a userspace. Ana amfani da userspace domin drafting ko developing articles a hankali, so ba daidai bane ka dinga ce ma mutane ba kyau ba. Ideally ma most articles da ake creating a mainspace na Hausa Wikipedia kamata yayi a fara polishing dinsu a userspace, saboda babu draft: namespace a nan a halin yanzu. Articles da aka yi developing a userpace za'a iya moving dinsu to mainspace a kowane lokaci.

Sannan a kan article na 'Coinfection', bansan dalilin da yasa kake tunanin topic mai muhimmanci kamar wannan cewa dictionary term ne. Wannan well-known medical topic ne wanda ke da expanded articles a several Wikipedias (d:Q1243018). Saboda haka nayi moving dinshi zuwa mainspace kuma na cire tag din deletion. Sannan bana tunanin 'Kwayar cuta' ko 'Cutar kwaya mai yaduwa' sunyi expressing ainihin ma'anar topic din, saboda haka na bar shi a English title din shi wanda shi ne yafi amfani akan gurguwar fassara irin wannan. –Ammarpad (talk) 17:31, 4 Mayu 2023 (UTC)[Mai da]

@Ammarpad, da farko na dauka cewa kuskure yake based on cewa bansan drafting yake yi ba, sai yasa nayi mai bayani. Sannan game da Confection, inaga ba a rasa ainihin ma'anar kalmar da Hausa, se yasa nayi mai magana. Kuma inaga cewa bai kamata ace sunan mukala yazo da turanci ba yayinda content din mukalar da Hausa take, musamman tunda ba lamirin suna bane.Patroller>> 20:14, 4 Mayu 2023 (UTC)[Mai da]
@Uncle Bash007 OK, shi drafting yake, sannan ko a wannan tattaunawar ya baka amsa cewa developing yake yi a userspace.

Sai kuma akan title na article. Ni bansan fassarar da ta dace bane, in kana da ita zaka iya moving din article ɗin. Amma lallai ba laifi bane, kuma ba abun kunya bane idan wasu articles namu nada title na Turanci ba, domin barin title na Turanci yafi gurguwar fassara kamar yadda na faɗa a baya. Turanci language ne na science ba zaka iya mapping terms na science ba one-to-one zuwa Hausa ba. Hakazalika, musamman a topics na sciences da technology akwai terms da yawa (ƙaramin misali: a ce ka fassara en:Birefringence da Hausa) wanda barin su a Turanci yafi alkhairi domin kokarin maida su Hausa ma zai ruɗar da mutane ne kuma yaƙi bada ma'ana. –Ammarpad (talk) 20:48, 4 Mayu 2023 (UTC)[Mai da]

@Ammarpad, idan ka lura tagging dina da yayi a farko bai sanya user name dina correctly ba, so ban ga maganar da yayi ba. Game da kuma fassara na gamsu da bayananka don ni kaina akwai kalmomin da nike bari da turanci kuma ba wai nace abun kunya bane. Bissalam.Patroller>> 23:24, 4 Mayu 2023 (UTC)[Mai da]

Barka da aiki @Saifullahi AS, akwai kurakurai wajen yadda kake fassara maƙaloli. Gaskiya akwai bukatar ka inganta fassarar ka musamman yadda kake barin red link a pages da kake yi. Shi saka red link ba laifi bane amma yin sa ba bisa tsari ba laifi ne. Kuskuren ka shine kana barin red link a English madadin tun daga source dinsa ya zama a Hausa ne. Wannan yana bamu wahala wajen gyara kuma idan aka barsu a haka maƙalolin ba za su karantu ba. Ci gaba da haka zai iya kaiwa a kulle ka daga gyara Hausa Wikipedia. Idan akwai abinda baka gane ba kana iya tambaya ta. Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 09:51, 22 ga Janairu, 2024 (UTC)[Mai da]

@Gwanki..Barka da aiki..Nagode da wannan gyara da kayi mani, Sannan zanyi kokari inkara inganta aikina. amma inaso kayi mani bayanin ka'idar da tayi bayani akan maximum red link da akeso a article...Sannan kuma inaso kaima ka dauki kuskuran cewa yawan yima mutane barazana da kakeyi da kullewa da kakeyi ba daidai bane.Saifullahi AS (talk) 10:14, 22 ga Janairu, 2024 (UTC)[Mai da]
Barka @Saifullahi AS, Babu wata ƙa'ida da tace akwai maximum ko minimum red links a articles. Abinda nake nufi shine Ka tabbatar red link da zaka bari a article yana bisa tsari. Misali idan zaka saka red link na maƙalar (Jar Mahaɗa) to kawai za kayi [ [Jar Mahada] ] madadin [ [Red link|Jar Mahada]] yadda ka saba sakawa a akasarin maƙalolin ka. Kaga koda wani yaga red link a makala zai kikire ta ne da tittle din Turanci madadin na Hausa yadda ya kamata. Idan article suna ne misali sunan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ko sunan wani gari ko mutum to kaga wannan babu bukatar sauyawa. Amma idan sunan wata hukuma ne misali Premier League to tana bukatar a fassara ta zuwa Hausa madadin a Turanci. Fatan ka fahimce Ni.
Maganar block kuma ba nufi na korar editoci daga Hausa Wikipedia ba, nufi na gyara Hausa Wikipedia ne. Editocin Hausa Wikipedia sune suke sakawa Ba'a samun readers a Hausa Wikipedia saboda rashin yin maƙaloli masu kyau wanda za su karantu. Kuma irin wannan gargadin ko kullewar jan kunne ta yan kwanaki shine kadai hanyar da zai sa mutane su gyara. Gwanki(Yi Min Magana) 11:11, 22 ga Janairu, 2024 (UTC)[Mai da]
@Gwanki...Nafahimta bayaninka kuma za'a gyara in sha allahu.
Amma maganarka ta biyu banson wane strategy bane kake amfani dashi wanda ya nuna maka cewa barazana ce ke sawa mutane canji akan wani abu! Fadanka na cewa ba barazana bace kakeyi ba shine abin dubawa ba akan sigar yadda dabi'unka suke nunawa, na dan jima a platform dinnan for a while, baka taba yin koda "thank" to any of my edit BA a matsayinka na community admin, amma yau kazo kafara fadaman wai zakayi blocking dina. Idanda anayiwa mutane baraza da blocking kamar yadda kakeyi to da kaima baka kai yadda kake tunanin kakai ba a yanzu ba....Ka karanta Wikipedia:Manufofi biyar..sannan ka kara gyara kyautata muamullarka ta hanyar tausasa zancenka. Saifullahi AS (talk) 03:40, 28 ga Janairu, 2024 (UTC)[Mai da]

Thank you for being a medical contributors!

[gyara masomin]
The 2023 Cure Award
In 2023 you were one of the top medical editors in your language. Thank you from Wiki Project Med for helping bring free, complete, accurate, up-to-date health information to the public. We really appreciate you and the vital work you do!

Wiki Project Med Foundation is a thematic organization whose mission is to improve our health content. Consider joining for 2024, there are no associated costs.

Additionally one of our primary efforts revolves around translation of health content. We invite you to try our new workflow if you have not already. Our dashboard automatically collects statistics of your efforts and we are working on tools to automatically improve formating.

Thanks again :-) -- Doc James along with the rest of the team at Wiki Project Med Foundation 22:25, 3 ga Faburairu, 2024 (UTC)[Mai da]

@Doc James....thank you for this Award. Saifullahi AS (talk) 05:34, 8 ga Faburairu, 2024 (UTC)[Mai da]