User:Ammarpad
![]() Domin haɓaka wannan manhaja, na shirya taron Hausa Wikipedia a Kano a shekarar 2018 wanda shine taron farko akan hakan a duk faɗin Arewacin Najeriya. Daga nan wasu an shirya wasu tarukka ba adadi a wurare daban daban na sassan Najeriya. Idan kai/ke bahaushe ne ko bahaushiya, ina gayyatar ku mu inganta wannan rumbun ilimin. Idan kuna buƙatar bayani, shawara ko ƙarin haske a kan Hausa Wikipedia ko yadda zaka taimaka, zaku iya tambaya ta a nan ko kuma ku tura man email ta ammar |
|