User:Saifullahi AS
Appearance
Barka da zuwa shafina.
Sunana Saifullahi Abusufyan kuma ni me gyara ne acikin hausa wikipedia, zaku iya neman taimakona a nan, Ina yin gyara acikin shafuka da dama na wikipedia, sannan kuma zaku iya samuna a saifullahi@wikimediahausa.org.
Nayarda cewa Dukkan mai nema wata rana zaya samu. Aiki tukuru, Aiki wa al'umma shine abinda na saka a rayuwata. Kuzo mu tabbatar da ilimi kyauta a Hausa.
Harsunan edita |
---|
Editoci da yarensu |