Tattaunawar user:Tarihin Poland (1945-1989)
Appearance
(an turo daga Tattaunawar user:Saifullahi AS/Tarihin Poland (1945-1989))
Kirkirar Mukala
[gyara masomin]Aslm, naga mafi akasarin shafukan da kake kirkira a shafinka kake kirkirarsu wanda hakan kuskure ne. Idan kana so ka kirkiri mukala, kaje shafin ha.wikipedia.org (Babban Shafi) sannan ka bincika sunan mukalar ko watakila akwai wannan shafi, idan babu sai ka kirkireta.Patroller>> 03:23, 3 Mayu 2023 (UTC)
- @patroller, Wslm nagode da wannan gyaran sedai kasani duk mukalar daka gani karkashi shafina yana nuna maka cewa har yanzu ina aiki ne a kanta, da zaran nagama inayin moving dinsu a 'article mainspace. Nagode Saifullahi AS (talk) 18:42, 3 Mayu 2023 (UTC)