Tattaunawar user:Ibrahim abusufyan

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Barka da zuwa![gyara masomin]

Ni Robot ne ba mutum ba.

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Ibrahim abusufyan! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:07, 5 Oktoba 2022 (UTC)[Mai da]

Goge maƙala[gyara masomin]

Barka da aiki @Ibrahim abusufyan, za kaga na goge dukkan maƙalolin da ka ƙirƙira a baya-bayan nan, hakan ya faru ne sakamakon rashin cika ƙa'idar ƙirƙirar maƙala a Hausa Wikipedia. Naga kai sabon edita ne, akwai buƙatar ka karanta Wannan shafin kafin ka ci gaba da ƙirƙirar shaguna a Hausa Wikipedia. Idan kana da tambaya kuma zaka iya Tuntuɓa ta a shafi na na tattaunawa. Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 16:42, 18 ga Faburairu, 2023 (UTC)[Mai da]

Murnar Cin gasa[gyara masomin]

@Ibrahim abusufyan, Inason nayi amfani da wannan damar domin nayi maka murnar cin gasar WPWP da kayi a mataki da hudu, inamaka fatan alkhaeri. Saifullahi AS (talk) 11:09, 23 Nuwamba, 2023 (UTC)[Mai da]

Hattara[gyara masomin]

Barka da aiki user:Ibrahim abusufyan naga gudummuwar ka kana kokari sosai amma akwai wasu gyara da nake so nayi ma. Yawancin gyaran ka a Hausa Wikipedia kananun gyara ne wanda kuma basu da amfani. Misali;

  • Idan an rubuta Anyi abu a 1999 kai kuma sai kaje ka kara Shekarar misali sai ka saka Anyi abu a [Shekarar] 1999, ga misali a nan wanda hakan ba wani abu ne ba kuma bai dace ba a tsarin rubutu.
  • Haka kake yi a idan sunan ƙasa yazo misali a Nan
  • Haka kake yi idan kwanan wata yazo shima ga misali a nan.

Yanayin rubutun ka ya nuna kana so ka tara yawan edits ne ba da niyyar gyara ba. Dan haka ne yasa dukan edits dinka Ƙananan edit ne. Wannan bai dace da tsarin yin editing a Wikipedia ba. -Gwanki(Yi Min Magana) 07:36, 31 Mayu 2024 (UTC)[Mai da]