Tattaunawar user:Dev moha2507
Sabon sasheBarka da zuwa!
[gyara masomin]Ni Robot ne ba mutum ba.

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Merlinmula! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:26, 8 ga Maris, 2023 (UTC)
Jan hankali
[gyara masomin]Barka da aiki @Merlinmula, la'akari da yadda kake kirkirar maƙaloli a Hausa Wikipedia akwai bukatar ka koyi yadda ake kirkirar mukala kafin ƙirƙirar sabuwar mukala. Rashin bin ƙa'idojin zai iya sakawa masu gudanarwa su goge maƙalolin da ka kirkira. Gwanki(Yi Min Magana) 06:29, 19 ga Yuni, 2023 (UTC)
Refrigerator
[gyara masomin]Aslm @Merlinmula, Barka da warhaka da fatan muna lafiya. Zamu goge wannan mukala Refrigerator saboda akwai cikakkiyar mukala a shafin Hausa mai suna Firinji.
Bissalam. Patroller>> 12:13, 16 ga Yuli, 2023 (UTC)
Tattaunawa
[gyara masomin]Haffa Dev moha2507 (talk) 13:23, 6 ga Yuli, 2024 (UTC)
Tattaunawa
[gyara masomin]User:ibrahim abusufyan Dev moha2507 (talk) 13:25, 6 ga Yuli, 2024 (UTC)
Tattaunawa
[gyara masomin]@Dev ammar Barka dae vivo Dev moha2507 (talk) 13:27, 6 ga Yuli, 2024 (UTC)
@BnHamid Dev moha2507 (talk) 22:40, 16 ga Yuli, 2024 (UTC)
Kula da saka hoto
[gyara masomin]Barka da aiki @Dev moha2507, yawancin hotunan da kake sakawa a makala basu da alaka da ita ko kuma kana sala su ba a yadda ya dace ba. Na sani gasar WPWP da kake yi ta saka ka'idodi kuma baka bin ka'idodin su. Kana bata mana makaloli a kokarin ka na cinye gasa. Ka koma ka sake duba sharuddan gasar WPWP kafin ka ci gaba da saka hotuna a Hausa Wikipedia. Rashin bin ka'ida zai iya jawa masu kula da Hausa Wikipedia su dakatar da kai daga gyara.
Gwanki(Yi Min Magana) 21:23, 19 ga Augusta, 2024 (UTC)
Neman Karin Bayani
[gyara masomin]@Gwanki nasaka hotuna Anna kaciresu inaso so kamin karin bayani banda hotunan da ke jikin wikidata za a rinka anfani dasu ne?dan allah kamin reply sabida abinda akwai wuya ,abar mutum a duhu Dev moha2507 (talk) 11:46, 20 ga Augusta, 2024 (UTC)
Saka Manazarta
[gyara masomin]Barka da aiki @Dev moha2507, akwai kura kurai a yadda kake saka Manazarta a gyararrakin ka. Duba Wannan shafin domin koyon yadda ake saka Manazarta. Gwanki(Yi Min Magana) 16:42, 12 ga Janairu, 2025 (UTC)
Thank you for being a medical contributors!
[gyara masomin]![]() |
The 2024 Cure Award |
In 2024 you were one of the top medical editors in your language. Thank you from Wiki Project Med for helping bring free, complete, accurate, up-to-date health information to the public. We really appreciate you and the vital work you do!
Wiki Project Med Foundation is a thematic organization whose mission is to improve our health content. Consider joining for 2025, there are no associated costs. Additionally one of our primary efforts revolves around translating health content. We invite you to try our new workflow if you have not already. Our dashboard automatically collects statistics of your efforts and we are working on tools to automatically improve formating. |
Thanks again :-) -- Doc James along with the rest of the team at Wiki Project Med Foundation 06:23, 26 ga Janairu, 2025 (UTC)