Tattaunawar user:Pharouqenr
Sabon sasheBarka da zuwa!
[gyara masomin]Ni Robot ne ba mutum ba.

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Pharouqenr! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:27, 25 Nuwamba, 2023 (UTC)
Barka da Kokari
[gyara masomin]@Pharouqenr....barka da kokari da kuma jajircewarka wurin tabbatar da ailimi a wikipedia ta hausaSaifullahi AS (talk) 20:09, 18 Mayu 2024 (UTC)
Gyara
[gyara masomin]Brk da wannan lokaci @Pharouqenr. Na ga kana ta editing ko gyara hakan yayi. Amman mu riƙa sanin ya kamata wurin gyaran na mu. Ma'ana mu riƙa mai ma'ana sosai. Misali kaga ana rubuta shekarar da lambobin (1999), ka kuma sai ka goge ko kara rubuta wannan sunan shekara da kalmomi. Wanda hakan kuskure ne kasancewar duk wani bahaushe da yaga an rubuta 1999 to ya san mi aka saka ba kukatar kuma a sake rubuta shekarar da kalmomi. Idan da ba'a saka da lambobin ba kai kuma ka saka da kalmomi hakan ba wani abu bane. Ina fatan za mu kula!. Nagode. BnHamid (talk) 06:30, 1 ga Yuni, 2024 (UTC)
Gaisuwa
[gyara masomin]Sannu da aiki Ammar Pharouqenr (talk) 13:29, 6 ga Yuli, 2024 (UTC)
Sunana umarkhan daga garin daya fika l.g yobe state unguwar tsamiya daya.
[gyara masomin]Nima inakarantar electrial ne nima inaso na zama perfect nima.
Thank you for being a medical contributors!
[gyara masomin]![]() |
The 2024 Cure Award |
In 2024 you were one of the top medical editors in your language. Thank you from Wiki Project Med for helping bring free, complete, accurate, up-to-date health information to the public. We really appreciate you and the vital work you do!
Wiki Project Med Foundation is a thematic organization whose mission is to improve our health content. Consider joining for 2025, there are no associated costs. Additionally one of our primary efforts revolves around translating health content. We invite you to try our new workflow if you have not already. Our dashboard automatically collects statistics of your efforts and we are working on tools to automatically improve formating. |
Thanks again :-) -- Doc James along with the rest of the team at Wiki Project Med Foundation 06:23, 26 ga Janairu, 2025 (UTC)
- Thank you for alerting me, I'm glad to contribute as much as I can.🙏 Pharouqenr (talk) 10:47, 26 ga Janairu, 2025 (UTC)
Assalam,
Jinjina da kokari sannan kuma wannan mukala da ka kirkira tana dauke da gyararraki da yawa, Da fatan a gaba za'a rika kulawa.
Mu huta lafiya
Patroller>> 09:22, 12 Mayu 2025 (UTC)
- Wassalam,
- Ina gidiya @Uncle Bash007 za'a cigaba da kulawa in sha Allah. Pharouqenr (talk) 12:38, 12 Mayu 2025 (UTC)
Natasha Ntlangwini
[gyara masomin]Jinjina da kokari malam @Pharouqenr,
Amma sai dai wannan mukala Natasha Ntlangwini kaman ba kai ka kirkireta ba saboda na san ayyukan ka suna da inganci, amma a wannan shafin na ga gyararraki da yawa. Na yi duk wata gyara da ake bukata amma a gaba ka inganta fassarar ka.
Bissalam. Patroller>> 10:04, 20 Mayu 2025 (UTC)
- Nagede @Uncle Bash007 ina godiya da dukkan gyararrakin da kakeyi😊 Pharouqenr (talk) 07:59, 22 Mayu 2025 (UTC)