Asamoah Gyan
![]() |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
![]() |
Asamoah Gyan (An haife shi a 1985 a birnin Accra) shi ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ta ƙasar Gana. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Gana tun daga shekara ta 2003.