Hukumar kwallon kafa ta kasa a Ghana
Appearance
![]() | |
---|---|
![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Iri | Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafar Ƙasa |
Ƙasa | Ghana |
Mulki | |
Mamallaki |
Ghana Football Association (en) ![]() |
ghanafa.org |


Tawagar kwallon kafa ta Ghana hukumar kwallon kafa ce eadda tana wakiltar Ghana a wasan kwallon kafa na duniya na maza . Ana yiwa kungiyar lakabi da Black Stars bayan Black Stars na Afirka a tutar Ghana, Hukumar kula da kwallon kafa ta Ghana ce ke tafiyar da hukumar Kafin 1957, ya yi wasa azaman Gold Coast .