Accra

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Accra (lafazi : /akra/) birni ne, da ke a yankin Birnin Accra, a ƙasar Ghana. Shi ne babban birnin ƙasar Ghana kuma da babban birnin yankin Birnin Accra. Accra yana da yawan jama'a 2,270,000, bisa ga jimillar 2012. An gina birnin Accra a karni na sha biyar bayan haifuwan annabi Issa.