Jump to content

Yankin Greater Accra

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yankin Greater Accra


Wuri
Map
 5°45′N 0°00′E / 5.75°N 0°E / 5.75; 0
Ƴantacciyar ƙasaGhana

Babban birni Accra
Yawan mutane
Faɗi 5,455,692 (2021)
 Yawan mutane 1,681.26 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 3,245 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 23 ga Yuli, 1982
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2 GH-AA
Wasu abun

Yanar gizo gtarcc.gov.gh
Shataletalen Black star

Yankin Greater Accra ta kasan ce daya daga cikin yankin gwamnatin kasar Ghana; babban birnin yankin ita ce Accra.shi dai wannan yankin yana kewaye kasa wadda ta kai kimanin kilomita 3245 sannan kidaya ta tabbatar da cewa adadin mutanen yankin sukai kimanin 5,4000.

Church of the Mommons Accra Ghana
Massallacin kasa, da ke yankin Greater Accra
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.