Yankin Tsakiya (Ghana)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yankin Tsakiya


Wuri
Map
 5°30′N 1°00′W / 5.5°N 1°W / 5.5; -1
Ƴantacciyar ƙasaGhana

Babban birni Cape Coast
Labarin ƙasa
Yawan fili 9,826 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2 GH-CP
Sea Coastline and Beach, yankin tsakiya, South Ghana

Yankin Tsakiya takasance daya daga cikin yankin gwamnatin kasar Ghana; babban birnin yankin itace Cape Coast.

Mazauna yankin na murnar lashe zaɓen da jam'iyyar NPP ta yi, a zaben shekarar 2016
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.