Chinua Achebe
Appearance

Chinua Achebe (an haife shi a ranar 16 ga watan Nuwamba, a shekara ta alif 1930) Miladiyya a Ogidi, Najeriya - ya mutu a ranar 21 ga watan Maris na shekara ta 2013 a Boston, Tarayyar Amurka), yana ɗaya daga cikin manyan marubuta a Najeriya.