Boston
Jump to navigation
Jump to search
Boston (lafazi: /boseton/) birni ne, da ke a jihar Massachusetts, a ƙasar Tarayyar Amurka. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar mutane 687,584 (dubu dari shida da tamanin da bakwai da dari bakwai da tamanin da huɗu). An gina birnin Boston a shekara ta 1630.