Jump to content

Joseph Orji

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Joseph Orji
gwamnan jihar Gombe

7 Oktoba 1996 - ga Augusta, 1998 - Mohammed Bawa
Rayuwa
Haihuwa 27 Satumba 1954 (70 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Tarihin Mutanen Ibo
Harshen uwa Harshen Ibo
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Joseph Orji an nada shi Gwamnan Soja na farko a jihar Gombe, Najeriya bayan an kafa ta a watan Oktoba 1996 daga wani yanki na jihar Bauchi a lokacin mulkin soja na Janar Sani Abacha.[1] Ya rike mukamin har zuwa watan Agusta 1998.[2]

Lokacin da gwamnatin farar hula ta jamhuriya ta hudu ta Najeriya ta karbi mulki a watan Mayun 1999, Orji yana cikin tsoffin gwamnonin soja da aka bukaci su yi ritaya. Ya zama mamba a kwamitin gudanarwa na Ƙungiyar Cigaban Ƙasa ta Ƙasa (UNDF), ƙungiyar tsofaffin hafsoshi.[3]