Philip Nnaemeka-Agu
Appearance
| |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | jahar Enugu, 1928 | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Mutuwa | 2011 | ||
| Karatu | |||
| Makaranta | Jami'ar Oxford | ||
| Matakin karatu |
law degree (en) | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | mai shari'a | ||
Philip Nnaemeka-Agu (1928-2011) masanin shari'a ne a Najeriya wanda ya kasance mai shari'a a kotun daukaka kara ta tarayya. Ya kasance Kwamishinan Shari’a na Jihar Gabas ta Tsakiya (1970 - 1972) da kuma shari’a a Kotun Koli ta Najeriya daga 1987 zuwa 1993.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.