Jump to content

Jihar Gabas ta Tsakiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jihar Gabas ta Tsakiya

Wuri
Map
 6°26′25″N 7°29′39″E / 6.440278°N 7.494167°E / 6.440278; 7.494167

Babban birni jahar Enugu
Yawan mutane
Harshen gwamnati Turanci
Bayanan tarihi
Mabiyi Yankin Gabashin Najeriya
Ƙirƙira 27 Mayu 1967
Rushewa 3 ga Faburairu, 1976
Ta biyo baya Jahar Anambra da Jahar Imo
Jihohi

Jihar Gabas ta Tsakiya tsohuwar yanki ce ta mulkin Najeriya.[1] An kirkire ta ne a ranar 27 ga Mayu 1967 daga sashen Gabas kuma ta wanzu har zuwa 3 ga watan Fabrairun 1976, lokacin da aka raba ta zuwa jihohi biyu - Anambra da Imo.[2] Yanzu yankin ya kunshi jihohi biyar; Anambra, Imo, Enugu, Ebonyi da Abia. Birnin Enugu ne babban birnin jihar Gabas ta Tsakiya na lokacin.[3]

Shugabannin Jahohin Gabas ta Tsakiya

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Ukpabi Asiga, Administrator (1967 - Yuli 1975).[4]
  • Anthony Ochefu, Gwamna (Yuli 1975 - Fabrairu 1976).[5]
  1. "Anambra | state, Nigeria". Encyclopedia Britannica. Retrieved 2020-05-30.
  2. "Brief History of Abia State:: Nigeria Information & Guide". www.nigeriagalleria.com. Retrieved 2020-05-30.
  3. "Anambra | state, Nigeria". Encyclopedia Britannica. Retrieved 2021-07-12.
  4. Publications on Ukpabi Asika in the offing". Latest Nigeria News, Nigerian Newspapers, Politics. 2015-01-10. Retrieved 2020-05-30.
  5. Babarinsa, Dare (February 15, 2018). "For Muhammed, February is not about love". guardian.ng. Archived from the original on 2018-02-15. Retrieved 2020-05-30.