Jami'ar Oxford

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Alamar Jami'ar Oxford.
Kwalejin Balliol, a cikin Jami'ar Oxford.

Jami'ar Oxford, tana a Oxford a Birtaniya. An kafa ta a shekara ta 1096. Tana da dalibai 23,195. Shugaban jami'ar Chris Patten ne; mataimakin shugaban jami'ar Louise Richardson ce.