Kwara (jiha)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Jihar Kwara
Sunan barkwancin jiha: Jihar jituwa.
Wuri
Wurin Jihar Kwara a cikin Nijeriya.
Ƙidaya
Harshe Yoruba, Turanci, Nupeyanci, Fulaniyanci
Gwamna Abdulfatah Ahmed (APC)
An ƙirkiro ta 1967
Baban birnin jiha Ilorin
Iyaka 36,825 km²
Mutunci
2006 (ƙidayar yawan jama'a)

2,365,353
ISO 3166-2 NG-KW

Jihar Kwara na samuwa a ƙasar Najeriya. Tana da yawan fili kimani na kilomita murabba’i 36,825 da yawan jama’a milyan biyu da dubu dari uku da sittin da biyar da dari uku da hamsin da uku (ƙidayar yawan jama'a shekara 2006). Babban birnin tarayyar jahar ita ce Ilorin. Abdulfatah Ahmed shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2015 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Peter Sara Kisira. Dattiban jihar su ne: Bukola Saraki, Mohammed Shaaba Lafiagi da Rafiu Ibrahim.

Jihar Kwara tana da iyaka da misalin jihohi biyar, su ne: Nijar, Kogi, Ekiti, Oyo kuma da Osun.

Hotuna[gyara sashe | Gyara masomin]


Jihohin Najeriya
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa

Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara