Ilorin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Ilorin
Ahmadu Bello Way, Ilorin6.jpg
birni, babban birni
ƙasaNajeriya Gyara
babban birninKwara Gyara
located in the administrative territorial entityIlorin ta Gabas, Ilorin ta Kudu, Ilorin ta Yamma Gyara
coordinate location8°30′0″N 4°33′0″E Gyara
located in time zoneUTC+01:00 Gyara
postal code240001 Gyara
Titin Ahmadu Bello, a Ilorin.

Ilorin birni ne, da ke a Jihar Kwara, a ƙasar Nijeriya. Shi ne babban birnin jihar Kwara. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2006, akwai jimilar mutane 777,667 (dubu dari bakwai da saba'in da bakwai da dari shida da sittin da bakwai). An gina birnin Ilorin a karni na sha biyar. [1]

  1. https://kwarastate.gov.ng/history/