Jump to content

Olusola Saraki

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Olusola Saraki
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya


District: Kwara central
Rayuwa
Haihuwa Ilorin, 17 Mayu 1933
ƙasa Najeriya
Ƙabila Yarbawa
Harshen uwa Yarbanci
Mutuwa 14 Nuwamba, 2012
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi
Ƴan uwa
Yara
Karatu
Makaranta University of London (en) Fassara
Eko Boys High School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Olusola Saraki shine ake kira da Babban Saraki wato (The big Saraki), Dan asalin jihar Kwara ne, yakasance Shugaban Majalisar dattijai a Nijeriya, kuma shine Mahaifin Dakta Abubakar Bukola Saraki, wanda ayanzu shima shine Shugaban Majalisar dattawan Nijeriya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.