Bukola Saraki

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Bukola Saraki
ɗan Adam
jinsinamiji Gyara
ƙasar asaliNijeriya Gyara
lokacin haihuwa19 Disamba 1962 Gyara
ubaAbubakar Olusola Saraki Gyara
sana'aɗan siyasa, likita Gyara
muƙamin da ya riƙeGovernor of Kwara State, President of the Senate of Nigeria Gyara
significant eventParadise Papers Gyara
makarantaKing's College, Lagos Gyara
jam'iyyaPeople's Democratic Party Gyara
ƙabilaYoruba people . Gyara
addiniMusulunci Gyara

Abubakar Bukola Saraki an haife shi a 19 ga watan Disamba, shekarar 1962, dan siyasar Nijeriya ne, likita ne kafin daga bisani yashiga harkokin siyasa, yayi gwamna a jihar Kwara na tsawon shekara takwas(8) sannan yazama sanata kuma yazama shugaban Majalisar dattawan Nijeriya tun watan mayu, shekara ta 2015 bayan sake zabensa da akayi a matsayin sanata karo na biyu.

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.