Ahmed Ibrahim Lawan
![]() | |||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||||||||
11 ga Yuni, 2019 - ← Bukola Saraki
11 ga Yuni, 2019 -
9 ga Yuni, 2015 - 9 ga Yuni, 2019
6 ga Yuni, 2011 - 6 ga Yuni, 2015
5 ga Yuni, 2007 - 5 ga Yuni, 2011
29 Mayu 1999 - | |||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||
Cikakken suna | Ahmad Ibrahim Lawan | ||||||||||||
Haihuwa | Gashua, 1959 (63/64 shekaru) | ||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||
Karatu | |||||||||||||
Makaranta |
Cranfield University (en) ![]() Jami'ar Ahmadu Bello Jami'ar Maiduguri | ||||||||||||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||||||||
Imani | |||||||||||||
Addini | Musulunci | ||||||||||||
Jam'iyar siyasa |
All Nigeria Peoples Party (en) ![]() All Progressives Congress |
Ahmad Ibrahim Lawan Sanata ne daga jihar Yoben Najeriya, kuma shugaban masu rinjaye a majalisar dattawan Najeriya a karkashin jam'iyar "All Progressive Congress"(APC) Yana wakiltan Arewacin Yobe. Ya zama sanata tun a shekara ta 2007. Kuma shi ne Shugaban Majalisar Dattawa har yanzu[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ "Ahmed Ibrahim Lawan". National Assembly of Nigeria. Archived from the original on 18 February 2009.