Jami'ar Maiduguri

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Jami'ar Maiduguri jami'a ce, tana a Maiduguri (Borno, Nijeriya). An kafa ta a shekara ta 1975. Tana da dalibai fiye da dubu ashirin da biyar. Mataimakin shugaban jami'ar Ibrahim Njodi ne.