Ibrahim Njodi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ibrahim Njodi
Rayuwa
Haihuwa Kaltungo
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a Malami da mataimakin shugaban jami'a

Ibrahim Njodi farfesa ne kuma shahararren malami ne, shine babban mataimakin shugaba Jami'ar Maiduguri maici a yanzu.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.