Yobe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Jihar Yobe
Sunan barkwancin jiha: Girman Sahel.
Wuri
Wurin Jihar Yobe cikin Nijeriya.
Ƙidaya
Harsuna Hausa
Gwamna Ibrahim Geidam (APC)
An ƙirkiro ta 1991
Baban birnin jiha Damaturu
Iyaka 45,502km²
Mutunci
1991 (ƙidayar yawan jama'a)
2005 (ƙidayar yawan jama'a)

1,411,481

2,532,415
ISO 3166-2 NG-YO

Jihar Yobe na samuwa a ƙasar Najeriya. Tana da yawan fili kimani na kilomita murabba’i 45,502 da yawan jama’a miliyan ɗaya da dubu dari huɗu da sha ɗaya da dari huɗu da tamanin da ɗaya (ƙidayar yawan jama'a shekara 1991). Babban birnin tarayyar jahar ita ce Damaturu. Ibrahim Geidam shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2015 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Abubakar Ali. Dattiban jihar su ne: Ahmed Ibrahim Lawan, Bukar Ibrahim da Mohammed Hassan.

Jihar Yobe tana da iyaka da misalin jihhohi huɗu, su ne: Bauchi, Borno, Gombe kuma da Jigawa.

Kananan hukuma[gyara sashe | Gyara masomin]

Yobe tanada kananan hukumune so sha bakwai sone wa'yannan.


Jihohin Najeriya
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa

Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara