Ibrahim Babangida

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ibrahim Babangida
chairperson of the Organisation of African Unity (en) Fassara

3 ga Yuni, 1991 - 29 ga Yuni, 1992
Yoweri Museveni - Abdou Diouf (en) Fassara
8. shugaban ƙasar Najeriya

27 ga Augusta, 1985 - 26 ga Augusta, 1993
Muhammadu Buhari - Ernest Shonekan
Aliyu Muhammad Gusau

ga Janairu, 1984 - ga Augusta, 1985
Muhammad Inuwa Wushishi - Sani Abacha
Rayuwa
Haihuwa Minna, 17 ga Augusta, 1941 (82 shekaru)
ƙasa Colony and Protectorate of Nigeria (en) Fassara
Taraiyar Najeriya
Jamhuriyar Najeriya ta farko
Jamhuriyar Najeriya ta biyu
Najeriya
Ƴan uwa
Abokiyar zama Maryam Babangida
Karatu
Makaranta Jami'ar Tsaron Nijeriya
Kwalejin Rundunar Soji da Ma’aikata, Jaji 1977)
United States Army Armor School (en) Fassara 1973)
Indian Military Academy (en) Fassara 1963)
Cibiyar Nazarin Siyasa da Dabaru ta ƙasa 1980)
Harsuna Turanci
Gbagyi
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a soja da ɗan siyasa
Kyaututtuka
Aikin soja
Digiri Janar
Ya faɗaci Yaƙin basasar Najeriya
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Ibrahim Badamasi Babangida Janar ɗin soja ne mai ritaya, kuma shahararren ɗan siyasa ne, sannan kuma tsohon shugaban ƙasa ne a Nijeriya, ya kasance a lokacinsa ya kawo cigaba da dama a zamanin mulkinsa. Kuma shine shugaban ƙasar da ya kirkiri jahohi masu yawa musamman a arewacin Nigeria. [1]

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

Ibrahim babangida anhaife shine a 17 gawatann Agusta Shekara ta alif ɗari tara da arba'in da ɗaya 1941 a garin Minna jahar Niger dake tarayyar Nigeria

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Agbese, Dan (2012). Ibrahim Babangida:The Military, Power and Politics. Adonis & Abbey Publishers. pp. 19–40. ISBN 9781906704964..
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.