Ernest Shonekan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Ernest Shonekan
Ambassador Bob Dewar with Ernest Shonekan (3509232597) (cropped).jpg
Rayuwa
Haihuwa Lagos, Mayu 9, 1936 (84 shekaru)
ƙasa Najeriya
ƙungiyar ƙabila Yarbawa
Yan'uwa
Karatu
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Lauya
Imani
Addini Kiristanci

Ernest Shonekan ɗan siyasan Nijeriya ne. An haife shi a shekara ta 1936 a Lagos, Kudancin Najeriya (a yau jihar Lagos). Ernest Shonekan shugaban kasar Nijeriya ne daga watan Augusta shekara ta 1993 zuwa watan Disamba 1993 (bayan Ibrahim Babangida - kafin Sani Abacha).

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.