Minna

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Minna
birni
ƙasaNajeriya Gyara
babban birninNeja Gyara
located in the administrative territorial entityNeja, Arewacin Najeriya, North-Western State Gyara
coordinate location9°36′50″N 6°33′25″E Gyara
located in time zoneUTC+01:00 Gyara
twinned administrative bodyDakhla Gyara

Minna birni ne, da ke a jihar Neja, a ƙasar Najeriya. Shi ne babban birnin jihar Neja. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2006, jimilar mutane 304,113 ne.