Muhammad Inuwa Wushishi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Muhammad Inuwa Wushishi
Aliyu Muhammad Gusau

Oktoba 1981 - Oktoba 1983
Rayuwa
Haihuwa 1940 (83/84 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a soja
Digiri Janar

Laftana janar (mai ritaya) Muhammad Inuwa Wushishi CFR GCON,an haife shi a ranar 1 ga watan Janairu, shekarar 1940, Ya Mutu a ranar 4 ga watan Disamba, shekarar 2021) ya kasance Chief of Army Staff (COAS), Najeriya daga watan October shekarar 1981 zuwa watan Oktoba shekara ta 1983 lokacin Jamhoriyar Najeriya ta Biyu.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Chronicle of Command". Nigerian Army. Retrieved 2010-06-02.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.