Geidam
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar Yobe | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 4,357 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Geidam karamar hukuma ce a jihar Yobe a Najeriya . Hedkwatar ta tana cikin garin Geidam da ke arewa maso yammacin yankin a12°53′49″N 11°55′49″E / 12.89694°N 11.93028°E . A ranar 24 ga Afrilu 2021 'yan ta'adda daga ISWAP sun kwace Geidam inda suka kashe mutane 11, kuma sama da mazauna 6,000 sun rasa matsugunansu. Sai dai sojojin Najeriya sun sake kwace garin bayan wani farmaki da suka kai wa 'yan ta'addar.
Yana da yanki 4,357 km² da yawan jama'a 157,295 a ƙidayar 2006.
Lambar akwatin gidan waya ita ce 632.
Ilimi[gyara sashe | gyara masomin]
- Mai-Idris Alooma Polytechnic, babbar makarantar gwamnati ce da aka kafa a 1993.
Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]
Template:Yobe StateHabeeb elcready