Jump to content

Ibrahim Talba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ibrahim Talba
Rayuwa
Haihuwa Nangere, 11 ga Janairu, 1949 (77 shekaru)
Sana'a

Alhaji Ibrahim Talba (an haifece a ranar sha daya (11), ga Watan Janiru shekara ta alif 1949) Ɗan siyasar Najeriya ne kuma tsohon babban ma'aikacin gwamnati wanda ya yi aiki a matsayin babban sakataren gwamnatin tarayya a fadar shugaban ƙasar Najeriya. [1] Ya taba zama dan takarar gwamna har sau uku a jihar Yobe a zabukan shekarar ta 2007, zuwa 2015 da 2019 a ƙarƙashin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP). [2]

An haife shi ne a garin Nangere, cikin gidan sarauta na jinsin Pakarau na kabilar Karai-Karai, Talba ɗan uwa ne ga Mai martaba Mai Tikau, Alhaji Muhammadu Abubakar Ibn Grema. Yana rike da sarautar gargajiya ta Ciroman Tikau. [3]

Tarihin Rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Aikin Gwamnati

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "Nigerian President Dissolves Cabinet". People's Daily. January 25, 2001. Archived from the original on 2011-07-07.
  2. https://independent.ng/one-may-yobe-governor-2019-2/
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-10-24. Retrieved 2021-10-24.