Fika

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Fika
karamar hukumar Nijeriya
ƙasaNajeriya Gyara
located in the administrative territorial entityYobe Gyara
coordinate location11°25′0″N 11°13′0″E, 11°17′16″N 11°18′28″E, 11°22′37″N 11°14′15″E Gyara
located in time zoneUTC+01:00 Gyara

Fika karamar hukuma ce dake a jihar Yobe, Nijeriya. Fika Tana Dauke Da Manya-manyan Ward Kamar Su Ngalda,gadaka,janga Da Sauran Su. Ngalda Itace Tafi Ko Ina Kawo Kudi A Jahar Yobe Wato {incomes} Sakamakon Tana Da Babban Kasuwan Da Ake Ji Dashi A Cikin Jahar Yobe. Fika Ta Kunshi Yaruka Kamar Haka Bolawa Kare-kare Ngamo Fulani Da Sauran Su, Wanda Kuma Bolawa Sukafi Rinjaye (yawa), Za'a Iya Kiran Fika Da Yanki Ne Na Bolawa. Fika Nada Babban Masaurata Wato (fika Emirate Coucil) Wanda Yake A Cikin Zuri'ar Mai Abali.Sannan Akwai Mani Karamin Kauye Mai Suna ANZE

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.


Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]